An Dakatar Da Wannan Shafin. Mun Koma Zuwa Parstoday Hausa
Latest
'Yan adawa dake da rinjaye a majalisar dokokin Benezuela na nazarin bude wani shiri da zai ga gudanar da wani zaben jin ra'ayin al'umma kasar domin tsige shugaban kasar mai …
A yau Talata ne ake sa ran Shugaban kasar Afirka ta Kudu Jacob Zuma zai fara wata ziyarar aiki ta kwanaki biyu a Nijeriya a bisa gayyatar da takwararsa na …
Tashin bom a filin jirgin saman garin Baidawin na kasar Somaliya ya yi sanadiyyar jikkata mutane akalla shida kuma biyu daga cikinsu jami'an tsaron kasar.
Sunday, 06 March 2016 13:21

Bom Ya Tashi A Kasar Somaliya

Mutane 3 Sun Mutu Sanadiyyar Tashin Bom
Wakilan kasashe 15 mambobin kwamitin tsaro na MDD dake ziyara a Mali sunyi kira akan gaggauta aiwatar da yarjejeniyar zamen lafiya a wannan kasa ta Mali.
Rahotanni daga Kasar Masar na cewa sojojin kasar sun kashe wasu 'yan bindiga 22 a yayin wani farmaki da suka kai a arewacin yankin Sina na kasar.
Dubban mutane daga Kasar Sudan ta Kudu suna ci gaba da yin gudun hijira zuwa cikin kasar Dimokaradiyyar Congo saboda tashe-tashen hankula da suke ci gaba da yin kamari a …
Majalisar Dinkin Duniya ta sanar da cewa an samu karuwar zarge zargen lalata da kananan yara da yin fyade wa mata da ake yi wa dakarun tabbatar da zaman lafiya …
Thursday, 03 March 2016 07:48

Gargadi Akan Rikicin Siyasa A Kasar Chadi

Shugaban Hamayyar Siyasa A Kasar Chadi Ya yi Gargadi Akan Rikicin Siyasa
Kungiyar kasashen da ke yankin gabashin Afrika EAC ta karbi sabuwar kasar Sudan ta kudu a matsayin mamba a kungiyar da ke bunkasa dangantaka da kuma kasuwanci tsakanin mambobin ta.
Kwamitin tsaro na MDD ya karfafa wasu jerin takunkumi masu tsauri a kan Koriya Ta Arewa saboda harba makami mai linzamin da mahukuntan kasar sukayi a kwanan baya.
Gamayyar kungiyoyi fararen hula a Jamhuriyar Dimokaradiyyar Congo ta bukaci gudanar da bincike kan kisan gillar da aka yi wasu fararen hula a wani kauye da ke gabashin kasar.
Jam'iyyar (APRC) mai mulki a kasar Gambiya ta sake tsaida shugaban kasar Yahya Jammeh wanda ya shafe shekaru 21 kan madafun iko a matsayin dan takara ta a zaben shugaban …
Mayakan kungiyar yan ta'adda ta Al-shabab a kasar Somalia sun kashe akalla mutane 17 a wani bom da suka tayar a cikin mutane a garin Baidoa a yau Lahadi. Kamfanin …
Rahotanni daga kasar Yemen sun bayyana cewa alal akalla mutane 40 sun rasa rayukansu kana wasu na daban kuma sun sami raunuka sakamakon harin da jiragen yakin Saudiyya da kawayenta …
Majiyar tsaron kasar Kamaru sun sanar da cewa; Jami'an tsaron kasar sun gudanar da wani samame a wani sansanin 'yan gudun hijira da ke cikin kasar, inda suka yi nasarar …
Majalisar dattawan Nigeria ta bada umurnin kama tsohon shugaban hukumar EFFC Ibrahim Lamurde.
Thursday, 25 February 2016 17:25

Najeriya : Bom Ya Kashe 'Yan Sanda Hudu A Yola

Rahotanni daga Najeriya na cewa 'yan sanda hudu ne suka rasa rayukan su, sakamakon fashewar wani bom a hedkwatar 'yan sanda na birnin Yola dake arewa maso gabashin kasar.
Kungiyar kare hakkokin bil'adama ta kasa da kasa Amnesty International ta bayyana tsananin damuwarta dangane da hare-haren da sojojin kasar Turkiyya suke kai wa cikin kasar Siriya.
Wasu lauyoyi a kasar Afirka ta Kudu sun sanar da aniyarsu ta kokari wajen ganin an kama tsohon shugaban kasar haramtacciyar kasar Isra'ila Shimon Peres a ziyarar da yake shirin …