An Dakatar Da Wannan Shafin. Mun Koma Zuwa Parstoday Hausa
Latest
Ma'aikatar tsaron kasar Rasha ta bayyana cewa, ta bayar da wa'adi zuwa gobe Talata 22 ga watan Maris ga Amurka, kan ta bayyana matsayinta dangane da masu tayar da kayar …
Rahotanni daga Jamhuriyar Nijar suna nuni da cewa ana ci gaba da tattarawa da kuma kidayaen kuri'un da aka kada a zaben shugaban kasar zagaye na biyu da aka gudanar …
A wani dauki ba dadi tsakanin jami'an tsaron Tunusiya da wasu gungun 'yan ta'adda a yankin Ain-Salah da ke tsakiyar kasar 'yan ta'adda akalla hudu sun halaka tare da jikkata …
Kwamitin shirya kundin tsarin mulkin kasar Libya ya fara gudanar da wani taro tattaunawa a birnin Salalah dake kudancin kasar Oman kan kundin tsarin mulki na farko da za a …
Gwamnatin Sudan ta Kudu ta dauki matakin janye sojojinta da ta jibge a kan iyakar kasarta da makobciyarta Sudan.
kungiyar Hezbollah ta Labonan ta ce ba gudu ba ja da baya game da yakin da take da kungiyoyin 'yan ta'ada a Syria.
Shugaban kasar Kongo Sassou Nguesso na shirin sake ci gaba da shugabanci kasar a zaben jin ra'ayin al'ummar kasar da za ta gudanar a jibi Lahadi inda yake fatan al'ummar …
Sojojin gwamnatin Kenya da suke aiki karkashin rundunar wanzar da zaman lafiya ta kungiyar tarayyar Afrika a kasar Somaliya sun kashe wasu gungun 'yan ta'addan kungiyar Al-Shabab a yankin kudancin …
Rahotanni daga kasar Pakistan na cewa mutane 15 suka rasa rayukan su biyo bayan fashewar wani bam a cikin wata matar bas.
A Jamhuriyar Benin 'yan takara 24 da suka fafata a zagaye na farko na zaben shugaban kasar sun yanke shawarar marawa dan takara Patrice Talon daya zo na biyu baya …
'Yan sanda a kasar Uganda sun sanar da cewa akalla mutane 22 sun rasa rayukansu kana wasu kuma kimanin 10 sun sami raunuka sakamakon wani rikici da ya barke tsakanin …
Monday, 14 March 2016 06:32

Pakistan : Ruwan Sama Ya Kashe Mutane 28

A kasar Pakistan ruwa sama tamakar da bakin kwarya da aka samu kwanan nan ya yi sanadin mutuwar mutane akalla 28 kamar yadda mahukuntan wannna kasa suka sanar a jiya …
Wano bom ya tashi a babban birnin kasar Turkia Ankara a yau Lahadi,
A cikin wani sabon rahoto da ta fitar, MDD ta bayyana kasashen Amurka, Hadaddiyar Daular Larabawa, Masar Da Turkiyya a matsayin kasashen da suke tura makamai kasar Libiya.
Sojojin gwamnatin Aljeriya sun kai samame kan wata maboyar 'yan ta'adda a yankin kasar da ke kusa da kan iyaka da kasar Libiya, inda suka yi nasarar halaka wasu gungun …
Wata babbar kotun tarayya a Abuja, babban birnin Tarayyar Nijeriya, ta bayar da belin tsohon hafsan hafsoshin sojin kasar , Air chief Marshal Alex Badeh bisa wasu tsauraran sharuddan da …
Asusun ba da lamuni na kasa da kasa wato IMF ya yi kira ga mahukuntan kasar Zimbabwe da su gaggauta bullo da wasu dabaru masu kwari don farfado da tattalin …
Babban malamin cibiyar Azahar ya yi kira zuwa ga gudanar da zama tsakanin malamai na sunna da kuma na mazhabar shi'a.
Shugaban kasar Chadi ya fara gudanar da wata ziyarar aiki a kasar Sudan domin tattauna batun bunkasa harkar tattalin arzikin kasashen biyu da kuma matsalolin tsaro da suke ci gaba …
Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya bayana cewa kamfanin sadarwa na MTN mallakin kasar Afrika ta kudu ya taimaka wa ayyukan kungiyar Boko Haram, musamen kan rashin toshe miliyoyan layukan da …