An Dakatar Da Wannan Shafin. Mun Koma Zuwa Parstoday Hausa
Latest
'Yan sanda a Kamru sun cafke 'yan adawa kimanin 60 saboda kiran wani gangami a Yaoude babban birnin kasar domin nuna kin amuncewar da yunkurin gyarran fuska da mahukuntan kasar …
Shugaban gwamnatin hadaka na kasar Libya dake samun goyan bayan MDD Fayez al-Sarraj ya isa birnin Tripoli a wannan Laraba ba tare da fuskantar wata turjiya ba.
Gwamnatin Masar sun bukaci mahukuntan kasar Cyprus dasu mika mata mutumin nan daya karkata akalan jirgin nan na EgyptAir zuwa filin jirgin Larnaca a kudancin kasar jiya Talata.
Da safiyar jiya Talatar ce kotun daukaka kara a birnin Yamai ta amince da yi wa Hama Amadou sakin talala.
Mahukuntan kasar Burkina Faso sun sanar da cewa; Daruruwan 'yan kasar Ivory Coast sun tsallaka kan iyakar kasarsu domin neman mafaka a cikin kasar Burkina Faso.
Ma'aikatar tsaron kasar Aljeriya ta sanar da mutuwar sojojin kasar 12 sakamakon faduwar jirgin sama kirar helikobta mallakin rundunar sojin kasar.
Ma'aikatar tsaro kasar Aljeriya ta sanar da mutuwar wasu sojojin kasar 12 da jikkatar wasu biyu sakamakon hadarin wani jirgin sojin kasar mai saukar ungulu.
Ma'aikatar kula da al'amurran addini ta kasar Masar ta sanar da haramta wa wasu masu wa'azi 'yan Salafiyya masu akidar kafirta musulmi yin wa'azi a wasu daga cikin masallatan kasar …
An fara shirin aiwatar da Yarjejeniyar da aka cimma tsakanin kasashen Zambiya da Namibiya kan musayar fursunoni.
Jiragen yakin masarautar Saudiyya sun kai munanan hare-hare a kan gidajen jama'a fararen hula a yankin Wuld Rabi'a da ke cikin lardin Baida da kuma Wadi Saddi a kasar Yemen.
Rundinar Sojin kasar Masar ta sanar da kashe 'yan ta'ada 60 a wani samame da suka kai yankin Sina inda reshen 'yan ta'adan (IS) suka yi kaka-gida.
An zabi sabon kakakin Majalisa a Nijar
Sojojin Syria tare da mayakn kungiyar Hizbullah sun kwace iko da birnin tarihi na Tadmor (Palmyra) daga hannun 'yan ta'addan takfiriyyah na Daesh (ISIS) da ke samun goyon bayan wasu …
Yan kungiyar Boko Haram sun sace wasu mata 16 ciki har da budurwaye biyu a jihar Adamawa da ke arewacin tarayyar Nigeriya.
Rahotanni daga kasar Masar sun bayyana cewar shugaban kasar Abdel Fattah al-Sisi ya yi kwaskwarima wa majalisar Ministocinsa inda ya nada sabbin ministoci 10 ciki kuwa har da ministan kudi …
Hukumar kula da sha'anin zabe a Jamhuriya Afirka ta Tsakiya (ANE) ta sanar da dage zaben cika-maki 'yan majalisun dokokin kasar zagaye na biyu da aka shirya yi ranar Lahadi …
Jami'an tsaron Tunusiya sun samu nasarar kame wasu gungun 'yan ta'adda a sassa daban daban na kasar a cikin 'yan kwanakin nan tare da fara gudanar da bincike kansu.
Mahukunta a kasar Liberiya sun sanar da rufe kan iyakar kasar da kasar Guinea a matsayin mataki na rigakafi bayan sanarwar da aka yi na sake bullar cutar nan ta …
Kotun manyan laifuka ta duniya ta yanke hukunci kan tsohon mataimakin shugaban Congo Jean Pierre Bemba, bisa laifin aikata cin zarafin dan adam a lokacin da yake jagorantar kungiyar 'yan …
Rahotanni daga Chadi na cewa 'yan Sanda a kasar tsare da wasu jagororin kungiyoyin fara hula uku saboda kiran zanga-zanga kyammar shugaban kasar Idriss Deby Itmo.