An Dakatar Da Wannan Shafin. Mun Koma Zuwa Parstoday Hausa
Latest
Ma'aikatar harkokin cikin gidan kasar Masar ta sanar da cewa; Wani hari da makamin roka ya fada kan wani gida da ya yi sanadiyyar mutuwar iyalan gidan su biyar a …
Shugaban kasar Burundi, Pierre Nkurunziza, yayi barazanar yakar dakarun tabbatar da zaman lafiya na kungiyar Tarayyar Afrika da ake son turo su kasar, yana mai cewa wajibi ne kowa ya …
A jawabin da ya gabatar da al'ummar Zimbabwe: Ministan kudin kasar Patrick Chinamasa ya nemi uzurin ma'aikatan gwamnatin Zimbabwe kan rashin samun albashinsu kafin lokacin bukukuwan kirsimeti a karon farko …
Ministan harkokin wajen kasar Libiya ya bada labarin fara tuntubar juna a tsakanin al'ummar kasar musamman 'yan siyasa a kokarin da ake yi na samar da gwamnatin hadin kan kasa …
Mujallar Daily Express ta kasar Birtaniya ta bayyana cewa, bisa ga binciken da ta gudanar a tsakanin jama'a mazauna kasashen nahiyar turai daban-daban, ta kai ga sakamakon da ke tabbatar …
Akalla mutane 6 ne aka tabbatar da sun rasa rayukansu a wani hari da wasu 'yan bindiga suka kai a yankin Kidal da ke arewacin kasar Mali.
Majiyoyin gwamnatin kasar Rasha sun bayyana cewa an samu makamai masu linzami samfurin TOW wanda kasar Amurka take kerawa a hannun 'yan ta'addan Daesh a cikin kasar Syria.
Kasashen Iran da Aljeriya sun dukufa wajen ganin sun bunkasa harkokin tattalin arziki da cinikayya a dukkanin bangarori a tsakaninsu.
Gwamnatin Burkina Faso ta sanar da aniyarta na bukatar gwamnatin kasar Ivory Coast na ta mika mata tsohon shugaban kasar Blaise Compaore da ke gudun hijira a can.
Kamfanin dillancin labaran Reuters ya watsa labarin cewa; Mayakan kungiyar ta'addanci ta Al-Shabab da ke kasar Somaliya sun kai wani harin wuce gona da iri kan rundunar sojin Kenya a …
Kotun kasa da kasa mai shari'ar manyan laifuffukan yaki ICC ta ja kunne dangane da rikicin da ke gudana a kasar Afirka ta tsakiya tana mai cewa ba za ta …
Gwamnatin kasar Rasha ta kore rahoton da kungiyar Amnesty Int. ta bayar da ke cewa Rasha ta kashe fararen hula kusan 200 a kasar Syria hare-haren da take kaiwa kan …
Darul fatawa ta kasar Masar ta bayyana cewar gudanar da bukukuwan Maulidin haihuwar Manzon Allah (s) da kuma ci gaba da kwadaitar da hakan a matsayin wani aiki na halal …
Duk da cewa akwai yiyiwa mayakan na alshabab su halakasu gaba daya musulman sun ki ware wa har sai yan ta’addan suke tafi.
Kungiyar 'yan ta'addan Daesh (ISIS) na kokarin mayar da hankali wajen ci gaba da mamaye yankunan kasar Libya, sakamakon kashin da suke sha a kasashen Iraki da Syria.
An bude wani zama na malamai da masana daga kasashen duniya daban-daban a kasar Mauritaniya, dangane da gudunmawar kur'ani wajen warware matsalolin da al'ummar musulmi.
Harin Ta'addanci Kan Motar Bus A Kasar Kenya
Wasu kafofin yada labarai a Libya sun bayar da rahotanni da ke cewa 'yan ta'addan Daesh (ISIS) sun samu tarin makamai masu guba a wani makeken wurin ajiye makamai masu …
Shugaban kasar Rasha Vladimir Putin ya sanar da aniyar gwamnatin kasar na tura karin sojoji zuwa kasar Siriya don ci gaba da fada da 'yan ta'addan da aka tura su …
Kungiyar ‘yan uwa musulmi ta kasar Masar zata gudanar da zanga-zangar tunawa da boren da ya kai ga kawo karshen mulkin kama karyar shugaba Husni Mubarak a shekara ta 2011.