An Dakatar Da Wannan Shafin. Mun Koma Zuwa Parstoday Hausa
Latest
Rahotanni sun tabbatar da cewa kasar Kamaru ta yi amfani da karfin tuwo wajen tilasta wa sama da ‘yan gudun hijirar Nijeriya da rikicin Boko Haram ya tilasta musu gudu …
Mahukuntan kasar Kamaru sun sanar da cewa nan kusa kadan zasu taso kyayar ‘yan gudun hijiran Nigeriya da suka tare a cikin kasar ta Kamaru kimanin 12,000.
Fadar shugaban kasa a Afirka ta kudu ta karyata jita-jita dake yaduwa na cewa akwai sabani tsakanin shugaban kasar Jakob Zuma da mataimakinsa Cyril Ramaphosa.
Komitin da aka kafa don binciken yadda tsohon mai bada shawara kan harkokin tsaro ga tsohon shugaban kasa
Kotu a kasar Masar ta yi watsi da karar da hambararren shugaban kasar Masar Hosni Mubarak da 'ya'yansa guda biyu suka gabatar dangane da hukuncin zaman gidan yari da aka …
cutar zazabin Lassa na son zama annoba a Najeriya, inda kawo yanzu mutane 40 suka rasa rayukan su sakamakon kamuwa da cutar.
kasar Sudan ta Kudu da kwamitin sa ido da gudanar da bincike na kasar sun amunce da shirin nada sabbin ministoci na gwamnatin wucin gadin kasar cikin hadin gwiwa.
Saturday, 09 January 2016 09:54

Masar

Ci Gaba Da Yin Zanga-zangar Nuna Kin Jinin Shugaban Kasar Masar
Kungiyar bada agajin gaggawa ta Red Cross ta koka kan babbar barazanar ga harkar kiwon lafiya ke fuskanta a kasar Yamen sakamakon hare-haren wuce gona da irin jiragen saman yakin …
MDD da kasar Japan ne suka bukaci kwamitin mai kunshe da mambobi 15 da ya gudanar da taron
Jiragen yakin kasar Iraqi sun yi luguden wuta kan wata tawagar yan ta'adda ta kungiyar Daesh a lardin Ambar a jiya Talata, inda suka kashe yan ta'adda kimani 250. Da …
Lamarinda dai Ya auku ne a wannan talata a yayin da baklin haure ke kokarin tsalakawa zuwa kasar Girka.
Hukumomi a Kasar jamhuriya Afirka ta Tsakiya sun ce ba za'a tsaida aikin kirga kuri'un zaben shugaban kasa da aka kada a ranar 30 ga wata Disamba ba.
MDD ta nuna damuwa akan yawan mutanen da suka rasa rayukan su sakamakon hare-haren da Saudiyya ke jagoranta a Kasar Yemen.
Babban jami'in majalisar dinkin duniya mai sanya ido kan batun kare hakkin bil adama a cikin yankunana Palastinawa da Isra'ila ya ajiye aikinsa, saboda hawan kawara da Isra'ila take yi …
Iyalan mutanen da aka musu kisan gilla a yankin Mutarule da ke gabashin Jamhuriyar Dimokaradiyyar Congo kimanin shekaru biyu da suka gabata sun bukaci gwamnatin kasar da ta hanzarta bayyana …
A ci gaba da kokarin kawo karshen annobar kungiyar Boko Haram a Nijeriya, wasu gungun mafarautan jihar Borno sun bukaci sojojin kasar da su bar su su shigo cikin fadar …
Cibiyar Atlantic Council bangaren nahiyar Afrika da ke sanya ido kan harkokin zaman lafiya da tsaro ta bayyana cewa; Ayyukan ta'addancin kungiyar Boko Haram sun haura na kungiyar ta'addanci ta …
Gwamnatocin kasashen duniya da kungiyoyin kare hakkin bil adama sun fara yin tofin Allah tsine matakin da masarautar Saudiyya ta dauka na kashe Sheikh Nimr Bakir Nimr.
Masarautar kasar Saudiyyah ta zartar da hukuncin kisa a yau a kan Sheikh Nimr tare da wasu mutane 46, bayan da aka dangata musu tuhumar ta'addanci.