An Dakatar Da Wannan Shafin. Mun Koma Zuwa Parstoday Hausa
Latest
A jiya laraba ce Kungiyar Gwagwarmayar Musulyunci ta Hizbullah ta Kasar Lebanon ta dagargaji kasashen duniya saboda gaza daukar mataki wajen dakatar da kutsen da dakarun Haramtacciyar Kasar Isra'ila suke …
Jagoran Juyin Juya Halin Musulunci na Iran Ayatullahil Uzma Seyyid Aliyu Khamene'i ya gana da manyan kwamadojin sojin kasar, yana kira gare su da a koda yaushe su zama cikin …
Shugaban kasar Iran Mahmud Ahmadinejad ya mika sakon ta'aziyarsa ga Iyalan mutanen da suka rasa rayukansu sakamakon fashewar wasu abubuwa masu tarwatsewa na soji da aka jima da jibgesu a …
A jiya Litinin ce aka fara gudanar da taro kan yaki da duk wani matakin kulla alakar jakadanci tsakanin kasashen Larabawa da Gwamnatin H.K.I. a kasar Bahrai.Taron da jam'iyyun siyasa …
Kungiyoyin kasa-da-kasa wadanda ban a gwamnati ba sun baiyana cewa halin da kananan yara a yankin Darfur na kasar Sudan yana da ban takaici.Kamfanin dilancinlabaran AFP ya habarto cewa a …
Wani bapalasdine yayi shahada wasu hudu na daban kuma suka samu raunuka sakamakon hare haren ta'addanci da sojojin H.K.I. ke ci gaba da kaiwa kan yankunan Palasdinawa.Majiyar asibitin Palasdinawa ta …
Jami'in agaji na gaggawa na lardin Fars dake nan Jamhuriyar Musulunci ta Iran ya bayyana cewar adadin mutanen da suka rasa rayukansu sakamakon fashewar wani abun da ya faru a …
Pira Ministan kasar Birtaniya Gordon Brown ya bayyana aniyar gwamnatinsa ta shirya taro tsakanin bangarorin dake rikici da juna shekara da shekaru a kasar Sudan game da batun rikicin Darfur …
Shugaban kungiyar Jaishul Mahdi Sayyid Muktada Sadr ya mai da martani da kakkausan harshe kan kalaman da sakataren tsaron Amurka Robet Gates yayi na cewa ba sa kirga kungiyoyin da …
Shugaban asusun ba da lamuni na MDD ya bayyana cewa tashin hauhawan farashin kayayyakin abinci dake kara kamari a duniya bazai haifar da sakamako mai kyau ba matukar ba'a dauki …
Rahotonni da suke fitowa daga kasar Masar suna nuni da cewa zaben kananan hukumomi da aka gudanar a kasar a jiya bai yi armashi ba sakamakon rashin fitowar Jama'a saboda …
Gwamnatin kasar Libiya ta bada sanarwar sakin mutane casa'in daga cikin 'yan kungiyar Alqa'ida da suke dauke da makamai a kasar da take tsare dasu a gidajen kurkukunta. Cibiyar bada …
'Yan takaran neman shugabancin kasar Amurka karkashin jam'iyyar dimocrate Hillary Clinton da Barak Obamah sun kara bayyana matsayinsu na yin suka kan matakin ci gaba da jibge sojojin mamayan Amurka …
Mutane tara ne suka jikkata a farkon harin kunan bakin wake da aka kai kan dakarun wanzar da zaman lafiya na kungiyar tarayyar Afrika dake kasar Somaliya tun bayan kawar …
Kakakin Ma'aikatar Harkokin Wajen Jamhuriyar Musulunci ta Iran Seyyin Muhammad Ali Husseini ya sanya kafa ya yi fatali da duk wata tattaunawa game da dakatar da ayyukan makamashin nukiliya na …
Page 743 of 743