An Dakatar Da Wannan Shafin. Mun Koma Zuwa Parstoday Hausa
Latest
sabon shugaban Dakarun tsaro da sulhu na Majalisar dinkin Duniya ya kama aikinsa a kasar Mali.
Wannan dai na zuwa ne bayan mumunan harin da mayakan na Al'Shabab suka kai a sansanin Dakarun sulhu na AU
Wannan dai na a matsayin bangare na wani sabon shiga tsakani da MDD zata yi a wannan kasa data tsunduma cikin rikicin siyasa.
Kasar Sudan ta ce ba za ta rage kudaden fito da ta ke karba ba na bututun man fetur din kasar Sudan ta kudu da ya ratsa ta cikinta.
Firayi ministan kasar Mali Modibo Keita ya sanar da cewa gwamnatin kasarsa da ta Burkina Faso sun cimma wata yarjejeniya aiki tare wajen fada da ta'addanci, kwanaki biyu bayan harin …
Harin dai an kai shi ne da wata babbar mota akan gidan shugaban 'yan sanda na Aden
Gwamnatin kasar Burundi ta daure wadanda take tuhuma da kokarin yiwa gwamnatin kasar juyin mulki a cikin watan mayun shekarar da ta gabata.
Saturday, 16 January 2016 04:14

Garkuwa Da Mutane A Kasar Borkina Faso

Wasu masu dauke da makamai sun yi garkuwa da mutane a wani hotel da ke babban birnin kasar Borkina Faso.
Yan tawayen kasar Ruwanda da suke yankin gabashin Jamhuriyar Dimokaradiyyar Congo sun kai harin daukan fansa kan 'yan tawayen kungiyar Mai Mai a kauyen Miriki da ke yankin Lubero a …
'yan Sanda a Indonusiya na cikin shirin ko ta kwana a washe garin harin ta'adancin Jakarta daya girgiza kasar.
Huhukunta a Saliyo sun ce yanzu haka ana gudanar da bincike kan wata mata da ake tunanin ko ta harbu da cutar Ebola ne, sa'o'i kadan bayan hukumar lafiya ta …
Rahotanni daga kasar Indonusiua sun bayyana cewar adadin mutanen da suka rasa rayukansu sakamakon tashin wasu jerin bama bamai da kuma harbe harbe da aka yi a birnin Jakarta, babban …
Rahotanni daga Turkiyya na cewa mutane akallah shida ne suka rasa rayukan su sakamakon wani hari da aka kai da wata mota a kudu maso gabashin kasar.
Mutun na farko ya rasa ransa a Aubuja babban birnin tarayyar Nigeria sanadiyyar cutar zazzabin lassa tun bayan barkewanta a shek
a jiya talata shugaban kasar Cote D'ivoire Alasan Ouatara ya canza wasu daga cikin ministocin gwamnatinsa.
Rahotanni dake fitowa daga Kamaru na cewa akalla mutane 12 ne suka mutu a wani harin kunar bakin wake da aka kai a Masallaci da safiyar wannan Laraba a yankin …
Shugaban kasar Masar ya kara tsawaita wa'adin dokar ta baci a yankin Tsibirin Sina na kasar da ke fama da matsalolin ayyukan ta'addanci da ke lashe rayukan jama'a musamman jami'an …
Rahotannin daga kasar Masar na cewa an dauki shugaban kungiyar 'yan'uwa musulmi ta kasar Masar zuwa asibiti.
Shugaban hukumar sanya ido kan aikin gwamnati da yaki da cin hanci ta ASCE ne Luc Marius Ibriga ya bayana hakan.
Faduwar darajar man fetur na ci gaba da hadasa koma baya ga kasashen da suka dogara dashi