An Dakatar Da Wannan Shafin. Mun Koma Zuwa Parstoday Hausa
Latest
Gwamnatin kasar Aljeriya ta sanar da goyon bayanta ga gwamnatin Nijeriya a fadar da take yi da kungiyar Boko Haram wacce take ci gaba da kai hare-haren ta'addanci a yankunan …
Friday, 29 January 2016 18:24

Cutar Zazzabin Zika Na Yaduwa Cikin Sauri

Rousseff ta ce, a ranar 1 ga watan Fabrairu za su taru a Montevideo babban birnin kasar Urugay don tattauna hanyoyin yakar cutar.
Kungiyar kare hakkokin Bil'adama ta kasa da kasa Amnesty International ta bayyana cewar akwai yiyuwar jami'an tsaron kasar Burundi sun yi kisan gillan wa fararen hula biyo bayan wasu sababbin …
Wannan matakin zai maida hannun agogo baya a yunkurin samar da zamen lafiya a wannan kasa
Dama kafin hakan an sha samun tsaiko daga bangaren 'yan adawa akan wadanda zasu wakilce su a tattaunawar.
Kungiyar 'yan'uwa Musulmi ta kasar Masar ta fitar da wani bayani da ta yi Allah wadai da tashe-tashen hankulan da su ke faruwa a cikin kasar.
A kwanan baya hukumar zabe a yankin ta sanar da soke zaben saboda wasu wasu kura-kurai da aka samu yayin zaben daya gudana a watan Oktoba bara.
Gwamnatin Kasar Tunisia ta ayyana doka hana yawo cikin dare a duk fadin kasar
Farashin dayen mai na ci gaba da faduwa warwas a kasuwanin duniya, wanda ya sa tattalin arzikin kasashen da suka dogara da shi ke tabarbarewa
A dazu dazun nan shugaban kasar China Xi Jipping ya isa birnin Tehran don
Komitin tsaro na majalisar dinkin duniya yana ci gaba da takurawa shugaban kasar Burundi Pierre Nkurunziza
Tashe-tashen hankula suna ci gaba da lashe rayukan mutane a sassa daban daban na kasar Burundi tun bayan rikicin siyasa da ya kunno kai a kasar a watan Aprilun shekarar …
Wani Bom da ya tashi a gefen birnin Alkahira ya dauki rayukan mutane da dama
Rasha ta ce binciken da Birtaniyya tayi kan mutuwar Litvinenko Alexandre dama na da manufar bata sunan kasar ne.
Thursday, 21 January 2016 11:12

Matsalar Faduwar Farashin Man Fetur A Duniya

Matsalar faduwar farashin man fetur a duniya ya janyo gurguncewar tattalin arzikin kasashen da suka dogara da man fetur ciki har da kasar Aljeriya, inda ta samu hasarar kudin shiga …
kasar Rasha ta sanar da cewa cikin sa'o'i 24 da suka gabata jiragen yakin kasar sun rusa guraren 'yan ta'adda 60 a yankin Lazikiya dake arewa maso gabashi tare kuma …
Rahotanni daga kasar Ghana sun bayyana cewar dubban mutanen kasar ne suka fito kan titunan birnin Accra, babban birnin kasar don gudanar da wa wata zanga-zanga don nuna rashin amincewarsu …
Ma'aikatar cikin gidan Masar ta za a hukunta duk jami'in tsaron da aka samu da hanu wajen azabtar da 'yan adawa a ofishin 'yan sanda.
Mutane ukku daga cikin yan ta'addan shidda wadanda suka kai hari kan wani Hotel a kasar Borkina Faso....
Kungiyar kare hakkin bil-Adama ta Amnesty International ta sanar da cewa; Mata da suke kama hanyar zuwa gudun hijira kasashen yammacin Turai mafi yawansu suna fuskantar musgunawa da cin zarafi …