An Dakatar Da Wannan Shafin. Mun Koma Zuwa Parstoday Hausa
Latest
Thursday, 11 February 2016 05:31

Wa'adin Kafa Gwamnatin Hadin Kan Kasar Libya

An Tsaida Ranar 14 Ga Watan Febarairu Domin Kafa Gwamnatin Hadin Kan Kasar Libya
Shugaban kasar Sudan Umar Hasan al-Bashir ya sauke babban hafsan hafsoshin sojojin kasar Laftanar Janar Mostafa Obeid inda ya maye gurbinsa da Laftanar Janar Emadeddine Mostafa Adawi, wani na kurkusa …
Wednesday, 10 February 2016 11:55

Saliyo : Mutum Na Karshe Ya Warke Daga Ebola

Cutar Ebola ta sake bulla ne jim-kadan bayan da hukumar WHO ta ayyana kawo karshen ta a yammacin Afirka
Tuesday, 09 February 2016 18:59

Tsauraran Matakan Tsaro A Kasar Masar

Masar Ta Tsaurara Matakan Tsaro Akan Iyakokin Kasarta.
Rundunar sojin gwamnatin Libiya ta sanar da cewa; Jirgin yakinta guda da kai farmaki kan sansanin 'yan ta'addan kungiyar Da'ish a yankin gabashin kasar a jiya Litinin, 'yan ta'adda sun …
Bangarorin biyu dai sun sha alwashin cewa daga yanzu zasu bi ta hanyar tattaunawa domin warware duk wani sabani dake tsakanin su
Monday, 08 February 2016 06:19

RD Congo Ta Lashe Gasar CHAN 2016

Congo ta Lallasa Mali da Ci 3 - 0
Daga cikin muhimin abin da wannan sauyi zai shafa akwai batun dadewa kan karagar muliki, wanda aka tsayar da shi akan wa'adi biyu kawai.
yin kira ga dukkanin bangarorin siyasar Libya da su amince da kafa gwamnatin hadin kan kasa.
Ministan harkokin wajen kasar Syria walidul Mu'allim ya ja kunnen kasashen da suke tunanin aiko da sojojin kasar zuwa cikin
Gwamnatin kasar Amurka ta bada sanarwa dake wasu takunkuman tattalin arzikin
An jikkata wani sojan kasar Nijar da ke aikin tabbatar da zaman lafiya a kasar Mali.
Sama da Mutane 100 ne suka yi batan laya sakamakon runtawar kasa a wajen hako da zinari dake gabashin kasar Afirka ta kudu
Alkaluma na MDD sun nuna cewa cikin irin zargi lalata da yara 69 da aka samu a shekara 2015 a cikin tawagogin a duniya, 22 sun shafi tawagar MUNUSCA a …
Hukumar lafiya ta duniya (WHO) ta nuna damuwarta dangane da yiyuwar ci gaba da yaduwar cutar nan ta Zika da ta bullo zuwa yankuna daban daban na duniya ciki kuwa …
Bangarorin biyu sun cimma wadanan yarjejeniyoyin ne yayin ziyara da shugaban Raul Castro ya kai a Faransa.
Kwamitin da ke sanya idanu akan tsagaita wutar yaki a kasar Sudan ta kudu, ya zargi gwamnatin kasar da kashe fararen hula 50.
Mahukuntan Uganda sun kame wani babban Janar na sojin kasar kan zargin sukan shugaban kasar Yoweri Musaveni kan shirinsa na yin tazarce a kan karagar shugabancin Uganda bayan shafe tsawon …
Rahotanni daga kasar Iraki sun bayyana cewar dakarun kasar sun sami nasarar hallaka wasu gwamnoni guda biyu da kungiyar ta'addancin nan ta Da'esh ta nada a yankunan da suka kama …
Sunday, 31 January 2016 05:43

An Kame Mayakan Ashabab Da Dama A Somaliya

Dakarun tsaron Somaliya Sun sanar da kame mayakan kungiyar ta'addancin nan ta Ashabab da dama a kasar Somaliya