An Dakatar Da Wannan Shafin. Mun Koma Zuwa Parstoday Hausa
Latest
Kungiyar kare hakkin bil adama ta kasa da kasa Amnesty International ta bukaci sojojin Najeriya su yi bayani kan kisan gillar da aka yi a Zaria a kan mabiya mazhabar …
Shugabannin kasashen Najeriya da na China sun gana a jiya a birnin Beijin, inda suka tattauna muhimman batutuwa da suka shafi alaka tsakanin kasashen biyu.
Rahotanni daga kasar kasar Demokradiyyar Kongo sun bayyana cewa sojojin kasar tare da hadin gwiwan na kasar Burundi sun fara aiwatar da wani shiri na fada da 'yan tawayen kasar …
Hukumomi a kasar India sun sanar cewa adadin mutanen da suka rasa rayukan su sakamakon babbar gobara da ta tashi a wani gidan ibada na addinin India dake yankin Kollam …
Kungiyar matasan yunkurin 6 ga watan Aprilu na kasar Masar sun yi Allah wadai da kuma kakkausar suka ga matakin da shugaban kasar Abdulfattah al-Sisi ya dauka na mika wasu …
Kasar Korea ta Arewa ta sanar Yau Asabar da cewa tayi nasarar sake harba wasu makamai masu linzami samfurin ICMB masu iya kaiwa ko'ina.
Kungiyoyin kasa da kasa da suke gabatar da tallafin bil-Adama da suka hada da kungiyar bada agajin gaggawa ta Red Cross da na Red Crescent sun yi gargadi kan karin …
Rahotanni daga kasar Madagascar sun bayyana cewar firayi ministan kasar Jean Ravelonarivo ya sanar da murabus dinsa daga matsayin bugu da kari kan rusa gwamnatinsa biyo bayan tsanantar takaddamar da …
'Yan adawa akasar Mauritania sun bukaci wasu daga cikin ministocin da suke mara baya ga shugaban kasar da su yi murabus.
Ma'aitakar harkokin wajen kasar Aljeriya ta kirayi jakadan kasar Faransa domin nuna masa rashin jin dadin ta dangane da yadda kafofin yada labaren Faransan sukayi ta sukan shugaba Buteflika akan …
Shugaban gwamnatin birnin Tripoli da duniya bata amunce da ita ba, ya ce shi fa ba zai fice ba daga birnin ba, kwana guda bayan sanarwar da da mambobin gwamnatin …
Majiyar asibitin Jala'a da ke garin Benghazi na kasar Libiya ta sanar da jikkata sojojin gwamnatin kasar da dama a wani dauki ba dadin da suka da mayakan tsoffin 'yan …
Rahotanni daga kasar Iceland sun ce firayi ministan kasar Sigmundur David Gunnlaugsson ya yi murabus daga mukaminsa sakamakon bankado abun kunya na kauce biyan kudaden haraji da haramta kudin haramun …
Jami'an gwamnatocin kasashe da 'yan siyasa daban-daban na duniya suna ci gaba da mayar da martani da mafi girman tonon silili da bayyanar da takardun bayanan sirri da ke bayanin …
Dan Majalisar Dokokin Jamhuriyar Dimokaradiyyar Congo mai wakiltan lardin Kivu ta Arewa ya koka kan matakin da rundunar sojin kasar ta dauka na janyewa daga yankin Bibua-Ruvungi da ke lardin …
Babban bakin Libya da kanfanin mai na kasar NOC sun sanar da goyan su ga gwamnatin hadaka ta kasar dake samun goyan bayan MDD a karkashin jagorancin Fayez al-Sarraj.
Ana ci gaba da kai ruwa rana a tsakanin kasar Senegal da kuma makwbciyarta kasar Gambia.
Rasha ta yi kakkausar suka dangane da zaman da aka gudanar a kasar Amurka kan batun tsaro da ya shafi nukiliya.
Kakakin majalisar dokokin Gabon Guy Nzouba Ndama ya yi murabus daga mukaminsa sakamakon abin da ya kira shishshigi da bangaren zartaswa ke yi wa harkokin majalisa.
Babban kwamishinan MDD kan harkokin 'yancin dan adam, Zeid Ra'ad Al Hussein, ya ce abun damuwa ne zarge zarge baya bayan nan na fyade da cin zarafin mata da sojojin …
Page 1 of 743