An Dakatar Da Wannan Shafin. Mun Koma Zuwa Parstoday Hausa
Gabas Ta Tsakiya
Kakakin kungiyar Ansarull...ya yi alawadai ci gaba da kai hare-haren wuce gona da iri cikin kasar sa daga sojojin hayar kasar Saudiya.
Babban manzon musamman na majalisar dinkin duniya mai shiga tsakani kan rikicin Syria Staffan de Mistura ya gana da jami'an gwamnatin Syria a yau a birnin Damascus.
Asusun Kula da Mata da Kananan Yara na Majalisar Dinkin Duniya {UNICEF} ya bayyana cewa; Yawan kananan yara da suka rasa rayukansu sakamakon hare-haren wuce gona da iri da jiragen …
Wakilin MDD kan rikicin kasar Syria, Staffan de Mistura ya isa birnin Damascos domin ganawa da mahukuntan kasar akan tattaunawar Geneva.
A kasar Yemen, a cikin daren jiya ne yarjejeniyar tsagaita wuta dake samun goyon bayan majalisar dinkin duniya ta soma aiki.
Ministan sadarwa na kasar Siriya ya sanar da cewa Dakarun tsaron kasar da na sa kai na ci gaba da kai hare-hare kan 'yan ta'adda domin 'yanto garin Halab
Kungiyar kare hakkin bil-Adama ta Amnesty International ta jaddada yin kira ga mahukuntan Bahrain kan hanzarta sakin fursunonin siyasa da ake ci gaba da tsare su a gidajen kurkukun kasar.
Rahotanni daga kasar Labanon sun bayyana cewar jami'an tsaron kasar sun sami nasarar ganowa da kuma cafke 'yan wata kungiyar 'yan ta'adda mai hatsarin gaske a kasar.
Sojojin Haramtacciyar kasar Isra'ila sun yi awon gaba da babban limamin masallacin Quds mai alfarma.
Rahotanni daga kasar Yemen sun bayyana cewar sojojin kasar Yemen da dakarun sa kai na kasar sun sami nasarar hallaka wani adadi na sojojin Saudiyya da kawayenta bugu da kari …
Yan siyasar Siriya suna ci gaba da gudanar da yakin neman zabensu na 'yan Majalisun Dokokin Kasar da ake shirin gudanarwa a ranar 13 ga wannan wata na Aprilu da …
Sojojin gwamnatin Siriya sun kai wasu jerin hare-hare kan sansanonin 'yan ta'adda a wasu yankunan kasar lamarin da ya janyo halakar 'yan ta'adda da dama tare da tarwatsa motocin yakinsu.
Dakarun tsaron Haramcecciyar kasar Isra'ila na ci gaba da rusa gidajen Palastinawa
A karon farko kungiyar Al-Qa'ida ta tabbatar da halakar daya daga cikin manyan shugabannin reshen kungiyar a kasar Siriya bayan wani hari da sojojin Siriya suka kai masa ta sama …
Rahotanni daga Saudiyya na cewa an harbe har lahira wani babban jam'in tsaro kasar a kusa da Riyad babban birnin Kasar.
Majiyar Labaran kasar Yemen ta sanar da hallaka wani adadi mai yawa daga cikin sojojin hayar Saudiya a jihohin Ta'az da Baida'a na kasar Yemen.
Dakarun kasar Iraki tare da sojojin sa kai na kasar sun yi wa birnin Falluja da ke hannun mayakan 'yan ta'adda na Daesh (ISIS) kawanya.
Hukumar lafiya ta duniya ta ce kimanin mutane miliyan 19 daga cikin mutane kimanin miliyan 24 na kasar Yemen suna bukatar taimako, yayin da miliyan 14 kuma suke da bukatar …
A ci gaba da fatattakan mayakan kungiyar ta'addancin nan ta Da'esh (ISIS) da kuma nesata su daga kasar Labanon, dakarun kungiyar Hizbullah ta kasar sun kai wasu munanan hare-hare a …
Majiyar labaran Kasar Iraki ta sanar da tashin Bom a Arewacin birnin Bagdaza
Page 1 of 38