An Dakatar Da Wannan Shafin. Mun Koma Zuwa Parstoday Hausa
Iran
Iran

Iran (536)

Shugaban kasar Kazakhstan Nur Sultan Nazarbayev ya fara gudanar da wata ziyarar aiki a yau a birnin Tehran, domin bunkasa alaka da kasar Iran a dukkanin bangarori.
Ministan harkokin wajen kasar Iran Muhammad Jawad Zarif ya bayyana cewa, kasashen Iran da Rasha za su ci ga da yin aiki kafada da kafada a dukkanin bangarori.
Ayatullah Muhammad Emami Kashani, daya daga cikin mataimakan limamin Juma'ar birnin Tehran, babban birnin Jamhuriyar Musulunci ta Iran ya ja kunnen al'ummar kasar da su yi taka tsantsan dangane da ci gaba da kokarin makiyansu na ganin sun cutar da su a duk lokacin da suka sami wata dama.
Ministan harkokin wajen kasar Iran ya gana da shugaban kasar Azarbaijan a yau a birnin Baku fadar mulkin kasar ta Azarbaijna, kamar yadda ya gana da takwarorinsa na kasar ta Azarbaijan da kuma Rasha.
Jakadan Jamhuriyar Musulunci ta Iran a kasar Lebanon ya gargadi kasashe da wasu bangarori musamman na siyasa da suke amfani da 'yan ta'adda a matsayin makamin cimma wasu bukatunsu na siyasa.
Shugaban kasar Iran ya taya Muhammad Isufu murnar sake samun nasarar lashen zaben shugabancin Jamhuriyar Niger a karo na biyu.
Limamin da ya jagoranci Sallar Juma'a na birnin Tehran ya bayyana cewa Inganta Alaka da dukkanin kasashe shine babban abinda ke gaban jumhoriyar musulinci ta Iran
Shugaban kasar Iran Sheikh Hassan Rauhani ya aike da sakon ta'aziyya zuwa ga gwamnati da kuma al'ummar kasar Pakistan, sakamakon harin ta'addancin da aka kai a birnin Lahore.
Shugaban kasar Austria ya bayyana damuwarsa kan dage ziyarar da shugaban kasar Iran zai yi zuwa kasarsa.
Shugaban kasar Iran Sheikh Hassan Rauhani, ya bayyana cewa addinin musulunci addinin zaman lafiya da kyawawan dabi'u da fahimtar juna ne.
Page 1 of 39