An Dakatar Da Wannan Shafin. Mun Koma Zuwa Parstoday Hausa
Afirka
'Yan takara hudu a zaben shugaban kasar Congo sun yi kira ga daukacin al'umma kasar dasu kalubalanci zaben da shugaban kasar Denis Sassou Nguesso ya lashe tun zagayen farko.
Dauki ba dadi tsakanin jami'an tsaron lardin Galmudug da ke arewa maso yammacin kasar Somaliya da 'yan kungiyar ta'addanci ta Al-Shabab ya lashe rayukan 'yan ta'adda akalla 23 tare da …
Dariruwan 'Yan gudun hijra ne ke mawuyacin hali a kasar Girkai sakamakon rufe iyakokin Balkan da Makduniya
Jami'an tsaron kasar Kamaru sun ce a yau Juma'a sun kame wata 'yar kunar bakin wake da take shirin tayar da bam, wadda ta ce tana cikin 'yan matan sakandare …
Zababben shugaban Tsibirin Zanzibar mai ci kwarya-kwaryar gashin kai a kasar Tanzaniya ya yi rantsuwar kama aiki tare da jaddada kiran samun hadin kan al’ummar yankin a jiya Alhamis.
Rundunar sojan Nijeriya ta sanar da fatattakan 'yan kungiyar Boko Haram daga garin Kala Balge da ke jihar Borno da kuma kwace ikon garin daga hannun, bugu da kari kan …
hukumomi a jihar Agades dake arewacin jamhuriya Nijar sun tabbatar da mutuwar mutane biyar da kuma wasu 11 da suka raunana sakamakon fashewar wasu abubuwa masu karfin gaske a unguwar …
Kungiyar Boko Haram ta fitar da wani sabon bidiyo da ke tabbatar da cewa shugaban Kungiyar Abubakar Shekau na raye.
Daukacin 'yan majalisa da aka zaba karkashin jam'iyyun adawar a jumhoriyar Nijar sun kauracewa bikin girka sabuwar majalisar dokoki da ya gudana a birnin Yamai fadar milkin kasar
Ana zarkin Dakarun tsaron Sudan da yiwa Mata 'yan gwagwarmaya fade a kasar
Gwamnatin Marocco ta sanar da kame mutane 9 kan zarkinsu da alaka tare da kungiyar Ta'addancin nan ta ISIS.
Gwamnatin kasar Ghana ta gabatar da wani kuduri ga majalisar dokokin kasar don amincewa da shi da nufin kara sanya ido a duk fadin kasar biyo bayan hare-haren ta'addanci na …
Rundunar 'yan sandan jihar Taraba a Nijeriya ta tabbatar da kama wasu kwamandojin kungiyar Boko Haram guda 2 wadanda aka jima ana nemansu inda ta ce tuni ta mika su …
Shugaban jamhuriyar Nijar Issoufou Mahamadou ya ce a shirye ya ke domin kafa gwamnatin hadin-kan kasa da za ta kunshi 'yan adawa domin tunkarar kalubalolin dake gaban wannan kasa.
Shugaban kasar Congo Denis Sassou Nguesso ya lashe zaben shugaban kasa da aka yi ranar lahadi a kasar da kashi 60% na kuri'un da aka kada.
Dauki ba dadi tsakanin jami'an tsaron gwamnatin Somaliya da 'yan ta'addan kungiyar Al-Shabab ya lashe rayukan 'yan ta'adda da dama gami da na jami'an tsaron kasar.
Rahotanni daga kasar Kongo na nuni da cewa shugaban kasar Denis Sassou Nguesso shi ne kan gaba da gaggarumin rinjaye a zaben shugaban kasar da aka gudanar a ranar Lahadi …
Wednesday, 23 March 2016 04:06

An Dage Gudanar Da Zaman Sulhu A Kasar Mali

An dage zaman sulhu da aka shirya gudanarwa a kasar Mali a tsakanin gwamnati da kuma bangaren 'yan tawaye har sai abin da hali ya yi.
Hukumar yaki da cutar Ebola a kasar Guinea ta sanar da mutuwar mutane biyar sakamakon kamuwa da cutar Ebola bayan sake bullar ta a wannan kasa dake yammacin Afirka.
Ma'aikatar shara'a ta kasar Masar ta kori Alkalai 15 masu goyon bayan kungiyar 'yan uwa musulmi a jiya Litinin.