An Dakatar Da Wannan Shafin. Mun Koma Zuwa Parstoday Hausa
Afirka
Sabon shugaban Afrika ta Tsakiya Faustin Touadera yayi rantsuwar kama aiki a wani katsatacen biki da aka gudanar yau Laraba a Bangui babban birnin kasar.
An fitar da wani littafi a kasar Masar da ke magana kan mahangar muslunci dangane da zaman lafiya tare da wadada ba musulmi ba, musamman ma mabiya addinin kirista.
Ministan ma'aikatar mai ta Najeriya Dr Emmaneul Ibe Kachikwu, ya bayyana cewa a cikin watan Afrilu za'a kawo karshen karancin man da ake fama da shi a kasar.
Birnin Bujumbura fadar mikin kasar Burundi na karbar bakuncin taron kasashen Gabashin Afrika da manufar fadada alakar dake tsakaninsu.
Matsalar yunwa a Sudan ta Kudu ta kai wani matsayi mafi girma inda a halin yanzu kayayyakin masarufi suka yi tsada.
Wednesday, 30 March 2016 03:18

Rikici A Kasar D/Congo Ya Hallaka Mutane 16

Dakarun tsaron D/Congo sun bayyana da cewa musayar wuta tsakanin Sojoji da 'yan tawayen gabashin kasar ya yi sanadiyar mutuwar Sojoji guda hudu, yayin da a bangaren 'yan tawaye suka …
Mutane 3 sun mutu wasu da dama sun jikkata sakamakon fashewar wani bututun mai a yankin Naija Delta dake Najeriya.
Wasu daga cikin masu sarautu na gargajiya a kasar Ivory Coast sun fara nuna damuwa dangane da halin da ake ciki a yankunan da ake fama da rikicia tsakanin manoma …
Wani babban jami'in diplomasiyya a tarayyar turai ya ce kungiyar tarayyar turai na shirin yanke taimakon da take bai wa sojojin Burundi da suke gudanar da ayyukan wanzar da zaman …
Hukumomi a kasar Kamaru sun fara gudanar da bincike na likitanci da kuma ba da magani ga 'yar kunar bakin waken nan da jami'an tsaron kasar suka kama a kwanakin …
Dakarun Tsaron Najeria Sun hallaka Mayakan Boko Haram da dama A jihar Borno
Majiyar tsaron Somaliya ta sanar da kisan mayakan Ashabab da dama a kasar
Kungiyoyin dake dauke da makamai a kasar Libiya sun rufe filin sauka da tashi na birnin Tripoli wanda hakan ya hana jirgin Firaministan hadin kai kasar sauka.
A wani samame da sojojin gwamnatin Masar suka kai yankin garin Sheikh Zuwaid da ke Tsibirin Sina ta Arewa sun halaka 'yan ta'adda akalla 40 a yau Litinin.
Monday, 28 March 2016 05:51

Najeriya : An Tabbatar da Sace Soja

Hukumomin sojin Nijeriya sun bayyana a Lahadi nan cewa, wasu dauke da makamai da ba a san ko su wane ne ba sun yi garkuwa da wani babban jami'in soji …
Hukumomi a Mali sun sanar da cafke wasu 'yan kasar 2 da ake zargi da hannu a harin da kungiyar Al'Qaida ta dauki alhakin kai a wurin shakatawan nan na …
Shugaba Muhammadu Buhari na Nijeriya ya bayyana alhini da kuma juyayinsa dangane da gobarar da ta faru a kasuwar sabon gari da ke jihar Kano da kuma ta babbar kasuwar …
Sojojin gwamnatin Libiya suna ci gaba da gumurzu tsakaninsu da 'yan ta'addan kungiyar Da'ish a garin Benghazi da ke gabashin kasar.
Zababben shugaban kasar Benin ya sanar da cewa daga cikin abubuwan da zai aiwatar har da rage yawan shekarun wa'adin shugabanci a kasar.
Manzon musamman na majlaisar dinkin duniya a kan rikicin kasar Somalia ya yi kakakusar suka dangane da yadda kungiyar Al-shabab take daukar yara tana shigar da su ayyukan soji.