An Dakatar Da Wannan Shafin. Mun Koma Zuwa Parstoday Hausa
Afirka
Rundunar Sojin Najeriya ta sanar da cafke jagoran kungiyar islama ta Ansaru dake da alaka da kungiyar 'yan ta'ada Al'Qaida reshen kasashen larabawa ta Aqmi a cikin kasar.
A Ranar 2 ga watan Afrilun nan ne aka rantsar da Alh. Mahamadou Issoufou a wani wa’adin shugabancin kasar Nijar na biyu bayan ya lashe zaben kasar zagaye na biyu …
Rahotanni daga kasar Ivory Coast na cewa a jiye an girke jami'an tsaro dauke da kayan yaki a yankin Abobo da ke arewacin birnin Abijan, babbar cibiyar tattalin arzikin kasar.
Kakakin Matatar Man Bida dake Birinin Bangazi ya sanar da kaiwa matatar mai din hari
Yan Adawa A kasar Burundi Sun bayyana rashin jin dadinsu kan matakin da MDD ta dauka na aikewa da jami'an 'yan sanda zuwa kasar
Majiyar tsaron kasar Masar ta sanar da hallaka wani komandan 'yan ta'adda na kungiyar Ajnadu Masar
Majiyar tsaron gwamnatin Somaliya ta sanar da kashe 'yan kungiyar ta'addanci ta Al-Shahab da dama a kudancin kasar a yau Asabar.
Shugaban kasar Mauritania Muhammad Wuld Abdulaziz ya gudanar da wani gyaran fuska a majalisar dokokin kasar.
Birnin Yamai ya fara karbar baki da za su halarci bikin rantsar da shugaban kasa a gobe Assabar
Dakarun tsaron Najeria sun karfafa matakan tsaro a shiyar arewa maso gabashin kasar
Kungiyar Boko Haram ta yi watsi da duk wani tayin da Gwamnatin Najeria ta yi na su meka kansu
Kungiyar Boko Haram ta ce tana nan daram dakam kuma za ta ci gaba da gwagwarmaya
'Yan Adawar Gwamnatin Afirka ta kudu ta bukaci shugaban kasar da ya sauka daga kan mukamin sa
Shugaban tarraya Najeriya Muhamadu Buhari ya taya takwaran sa na Nijar Mahamadu Isufu murna dangane da sake zaben sa a wa'adi na biyu na shugaban kasa.
Wata kotun Soji a Ruwanda ta yanke hukuncin zamen gidan yari na shekaru 20 zuwa 21 ga wasu mayan sojin kasar biyu saboda neman tada zamne tsaye a kasar.
Rahotanni daga kasar Guinea Conakry sun jiyo majiyoyin hukumomin kiwon lafiya na kasar suna sanar da sake bullar cutar nan ta Ebola a kasar bayan sanarwar da Hukumar Lafiya a …
Thursday, 31 March 2016 10:42

Mali: An Cafke Wani Jagoran 'Yan Ta'adda

Jami'an tsaro na kundumbala na kasar Mali sun cafke wani babban jagora a cikin kuniyoyin 'yan ta'adda na kasar masu da'awar jihadi.
Thursday, 31 March 2016 10:33

'Yan Adawa Na Hankoron Safke Shugaba Zuma

Babbar jam'iyyar adawa a kasar Afirka ta kudu na hankoron ganin an safke shugaba Zuma saboda batun almubazzaranci.
Majalisar Dinkin Duniya ta kara wa'adin zaman dakarunta da suke aikin wanzar da zaman lafiya da sulhu a Jamhuriyar Dimokaradiyyar Congo na tsawon shekara guda.
Mutane hudu ne suka rasa rayukansu, yayin da wasu shida na daban suka samu raunuka sakamakon harin da wasu 'yan bindiga suka kai kusa da ofishin jakadancin Turkiyya da ke …