An Dakatar Da Wannan Shafin. Mun Koma Zuwa Parstoday Hausa
Afirka
Hukumomi a kasar Geogia sun yi All...wadai da ziyarar da Priministan kasar Rasha Vladimir Putin yake yi a yankin Abhazia, inda suka kara da cewa wannan ziyara tana nufin kara …
Jami'an tsaro a nan JMI sun bayyana cewa sun kama mutane 4 yan kungiyar yan ta'adda da ke gudanar da ayyukan ta'addanci a birnin Zahidan a kudu maso gabacin kasar …
Rahotanni daga kasar Pakistan sun habarta cewa adadin mutanen da suka rasa rayukansu sakamakon kai hari a kan wani masallaci a yankin Chakwal, ya karu zuwa mutane 35. Majiyoyin babban …
Jagoran kungiyar Hizbullah ta kasar Labanan Sayyid Hassan Nasrallah, ya bayyana cewa barazanar Haramtacciyar Kasar Isra'ila ba ta taba razana su, kuma ba ba za ta razana sub a. Sayyid …
A jiya Lahadi ne sarki Abdullahi na kasar Saudiyya ya aike wa shugaban kasar Siriya Basshar al-Asad da sakon baka bayan an shafe shekaru da dama babu wata kwakkwarar dangantaka …
Jami'an tsaron kasar Iraki na ci gaba da daukar kwararn matakan tsaro birnin Karbala mai alfarma, domin bayar da kariya ga masu halartar tarukan Ashura. Rahotanni daga birnin Karbala sun …
Sakatare janar na Majalisar Dinkin Duniya Ban ki-moon ya yi kira yi jagoran 'yan tawayen Jamhuriyar Dimukradiyar Congo Lauren Nkunda, da ya yi aiki da sanarwar da ya bayar ta …
‘Yan Sanda a Kasar Afirka ta Kudu sun fadi yau juma'a cewa mutane biyu ne suka rasu sakamakon ruwan sama kamar da bakin masaki da aka yi ta shatatawa a …
Wednesday, 11 June 2008 11:32

Shugaban CIA Ya Gana Da Sarki Abdullah.

A jiya Talata ne shugaban hukumar liken asirin Amurkan CIA Micheal Hyden ya isa kasar Saudiya yana jagorantar tawagar jami'an tsaron Amurka.Majiyoyin labarai daga kasar Saudiya sun baiyana cewa Micheal …
Farashin danyen man fetur yayi tashin gwobron zabbi da bai taba yi ba a kasuwar hada-hadarsa ta duniya inda ya kai dala dari da talatin da bakwai kan kowace ganga …
Page 152 of 152