An Dakatar Da Wannan Shafin. Mun Koma Zuwa Parstoday Hausa
Afirka
Kimanin fararen hula 3 ne suka rasa rayukan su sanadiyar harin kunar Bakin wake da 'yan boko haram suka kai cikin wata motar siffiri a jihar Diffa
Gwamnatin Sudan ta yi alkawarin aiki tare da kungiyar tarayyar Turai a yaki da Ta'addanci da kuma batun 'yan gudun hijra
Thursday, 07 April 2016 08:43

An gudanar da zanga-zanga a kasar Ghana

Wasu kungiyoyin fararen hula sun gudanar da zanga-zangar kalu balantar hukumar zabe a kasar Ghana
Kasar Jamus ta ce za ta fadada aiyukan soja a Kasar Mali
Sabon shugaban kasa Benin Patrice Talon ya yi alkawarin yin wa'adin mulki daya, kamar yadda yayi alkawari a yakin neman zaben sa.
MDD ta bayana cewa sama da mutane dubu dari da talatin ne, suka yi kaura saboda rikicin daya ki yaki cinyewa tsakanin sojoji da 'yan tawaye a Jebel Marra dake …
Alkalumen da hukumar yaki da cutar Ebola a kasar Guinea ta fitar na cewa mutane takwas ne cikin tara da akayi rejistan su suka mutu sanadin kamuwa da cutar ta …
Ma'aikatan kiwon lafiya sun gudanar da zanga-zangar lumana a yankin gabashin Jamhuriyar Dimokaradiyyar Congo domin bayyana matsalarsu ta rashin tsaro a yankunan da suke gudanar da ayyuka.
Korarru a Majalisar Dinkin Duniya sun Bayyana shakku kan yiyuwar karbe makamai daga hanun wasu Matasa a kasar Cote D'ivoire
Gwamnatin Najeria ta bukaci Gwamnatin Burundi da 'yan Adawa su zauna kan tebirin shawara
Gwamnatin Najeria ta bukaci Gwamnatin Burundi da 'yan Adawa su zauna kan tebirin shawara
'Yan tawayen Libya dake rike da madafun ikon kasar a birnin Tripoli sun sanar da mika mulki ga sabuwar gwamnatin kasar wacce take samun goyon bayan Majalisar Dinkin Duniya
Tuesday, 05 April 2016 17:13

Gabon : Guy Nzouba Zai Tsaya Takara

kwanaki kadan da yin murabus daga matsayinsa na kakakin majalisar dokokin kasar Gabon Guy Nzouba Ndama ya bayana aniyar sa ta tsayawa takara a zaben shugaban kasa dake tafe.
MDD ta ayyana lokacin da za ta janye Dakarun ta daga kasar Cote D'ivoire
Sakamakon tashin hankali, Dubban mutane sun fara gudu daga gidajensu a birnin Brazaville na kasar Kongo.
Amurka ta sanar da hallaka daya daga cikin shugabanin kungiyar Ashabab a kasar Somaliya
Gwamnatin kasar Mali ta sake sabunta dokar ta baci a kasar har tsawon kwanaki 10 a nan gaba.
Jami'an tsaron kasar Somalia sun cafke wasu mayakan kungiyar Al-shabab guda 8 a birnin magadishou a jiya.
Al'ummar babban birnin Congo sun wayi gari cikin tashin hankali na musayar wuta tsakanin 'yan tawaye da jami'an 'yan sanda
Wasu 'yan bindiga sun bindige wani babban jami'in ma'aikatar leken asiri na kasar Somaliya