An Dakatar Da Wannan Shafin. Mun Koma Zuwa Parstoday Hausa
Afirka
Saturday, 27 February 2016 05:38

An tsarkake garin Sabrata daga hanun IS

A kwato garin Sabrata dake yammacin Libiya daga hanun 'yan ta'addar IS.
Cikin kujeru 171 gamayar jam'iyu masu milki sun samu kujeru 105 wanda hakan shi zai basu damar kafa Gwamnati da kuma shugabancin Majalisar Dokokin kasar a sabuwar Gwamnatin da za …
Friday, 26 February 2016 19:03

Tashin Bom A Kasar Burundi

Mutane Sun Jikkata Sanadiyyar Tashin Bom A Burundi
Thursday, 25 February 2016 18:15

Zaben Nijar 2016 : Mahamadu Isufu Na Kan Gaba

Bayanai daga jamhuriya Nijar na cewa saura kiris shugaban kasar mai barin gado Mahamadu Issufu ya lashe zaben tun a zagayen farko kamar yadda yayi alkawari a yakin neman zaben …
Shugaba Jacob Zuma na Afirka ta kudu ya isa kasar Burundi a wannan Alhamis, inda zai jagoranci wata babbar tawagar kungiyar tarraya Afirka a wunkurin ganin an farfado da tattaunawa …
Wani sabon rikicin kabilanci da ya kunno kai a garin Pibor da ke jihar Jonglei a kasar Sudan ta Kudu ya jikkata mutane akalla 35 tare da hasarar dukiyoyi.
Kasashen Nijeriya da Jamhuriyar Kamaru sun sake jaddada aniyarsu ta fadada fadar da suke yi da kungiyar ta'addancin nan ta Boko Haram har sai sun ga bayanta.
Yayin Da Hukumar Zabe Ci gaba da bayyana sakamakon Zabe a Jamhoriyar Nijer ,'Yan Adawa Sun Watsi da sakamakon farkon da aka fitar
Dakarun kasar Libiya Sun samu nasarar kwahse Babban sanasanin 'yan ta'addar ISIS na Birnin Bangazi dake gabashin kasar
Tawagar Ta kumshi shugabanin kasashen Afirka biyar da za su yi kokari wajen tattaunawa da bangarorin siyasar, domin yayyafawa rikicin siyasar kasar
Rahotanni daga kasar Chadi sun bayyana wasu yara 'yan makaranta a kasar sun rasa rayukansu wasu kuma sun sami raunuka sakamako harin da 'yan sanda suka kai musu a lokacin …
Hukumar zaben kasar wato CENI na sa ran fitar da sakamakon zaben ne cikin kwanaki uku.
Monday, 22 February 2016 19:23

Bon Ki Moon A Kasar Burundi.

Babban Sakataren Majalisar Dinkin Duniya Ya Fara Aiki A Kasar Burundi
Kungiyoyin fararen hula da na kwadago a kasar Chadi sun fito fili sun bayyana adawarsu da shirin tazarcen shugaban kasar a kan karagar mulki bayan shafe tsawon shekaru fiye da …
Shugaban kasar Uganda Yoweri Museveni ya lashe zaben shugaban kasar da aka gudanar, lamarin da ya ba shi damar ci gaba da mulkin kasar zuwa shekaru biyar masu zuwa bayan …
Mahukuntan kasar Ghana Sun sanar da Hana shiga da wasu kayayyakin Najeria cikin kasar.
Sunday, 21 February 2016 06:35

Zaben Jamhuriyar Nijar A Yau

A Yau Ne Al'ummar Nijer za su gudanar da zabe domin zaben sabon shugaban kasa da 'yan Majalisun dokokin kasar da za su jagoranci kasar tsahon shekaru biyar masu zuwa
Dakarun tsaron Libiya sun fara kai wani babbar farmaki na kakkabe 'yan ta'adda a Birnin Bangazi
Mjalisar DInkin Duniya Ta Zargi Bangarorin gwamnati da 'Yan Hamayyar Sudan Ta Kudu Da Ci gaba da Kashe Mutane
Majalisar Dinkin Duniya ta sanar da cewa ta aike da kayayyakin abinci ga dubban 'yan gudun hijirar kasar Chadi da rikicin kungiyar Boko Haram ya tarwatsa su.