An Dakatar Da Wannan Shafin. Mun Koma Zuwa Parstoday Hausa
Afirka
Saturday, 05 March 2016 19:44

Gargadin Ga 'Yan tawayen Kasar Gunea Bissau

Gwamnatin Gunea Bissau Ta Gargadin 'Yan tawayen Kasarta.
Babban sifeta Janar na rundunar 'yan sandan Jamhuriyar Dimokaradiyyar Congo ya ziyarci yankunan da jami'an tsaron kasar suka kwato daga hannun 'yan tawaye a shiyar gabashin kasar.
Rundanar sojin Nijeriya ta sanar da samun nasarar kwato wasu mutane 63 daga hannun 'yan kungiyar Boko Haram da suka garkuwa da su bayan da sojojin suka fatattaki ‘yan ta’addan …
Kasar Aljeria ta yi galgadin daukan matakan Soja wajen magance rikicin kasar Libiya
Kasar Burundi ta yi marhabin da ayyana sabon mai shiga tsakani da nufin taimakon warware rikicin kasar
MDD da kungiyar AU sun bayyana cewa rikici tsakanin sojojin Sudan da 'yan tawaye ya yi sanadiyar raba mutane sama da million biyu da mahalinsu a yankin Darfur dake yammacin …
Jami'in Majalisar Dinkin Duniya mai kula da harkokin jin kai a yankin arewa maso gabashin nahiyar Afrika ya bayyana cewa: Kananan yara kimanin 60,000 ne suke fuskantar barazanar mutuwa a …
Majalisar Dinkin Duniya Ta ce: Mutane Dubu 50 Aka Kashe A Yakin Cikin Gidan Kasar Sudan Ta Kudu.
Rahotanni daga kasar mali na cewa sojojin MDD shida ne suka rasa rayukan su, kana wasu biyu sukaji munanan raunuka bayan da motar su ta taka nakiya a arewacin kasar.
Rundunar sojin Nijeriya ta sanar da kama wani dan leken asirin kungiyar nan ta Boko Haram tare da wasu 'yan kungiyar su 3 da ake zargi da hannu cikin wani …
Jami'an tsaron Kenya suna cikin shirin ko-ta kwana domin fuskantar duk wata barazanar tsaro a duk fadin kasar musamman daga mayakan kungiyar ta'addanci ta Al-Shabab ta kasar Somaliya da ke …
Shugaban kasar Mali ya tattauna da wakilan kungiyoyin 'yan tawaye domin daukan matakan da ya kamata na gudanar da yarjejjeniyar sulhun da aka cimma a kasar
Monday, 29 February 2016 16:32

An Kashe Fararen Hula 12 A Gabashin D/Congo

'Yan Tawayen Uganda sun kashe fararen hula 12 a Gabashin D/Congo
Kungiyar Tarayyar Afirka ta yi alawadai da harin ta'addancin da kungiyar Ashabab ta kai garin Baidoa dake kudancin kasar Somaliya
Gwamnatin Masar ta jaddada wajabcin daukan kwararan matakan ganin an raba yankin gabas ta tsakiya da makaman kare dangi musamman makaman nukiya.
'Yan sandan kasar Somaliya sun bayyana cewa, wata fashewar boma-bomai da ake zaton na kunar bakin wake ne a yankin Baidoa dake kudancin kasar Somaliya, ta haddasa mutuwar mutane a …
Shugaban Kasar Turkiyya Recep Tayyip Erdogan ya isa kasar Ivricos jiya Lahadi a ziyarar kwanaki biyar daya fara a nahiyar Afirka.
Ministan harkokin wajen kasar Morocco ya bayyana cewa; Kasarsa bata goyon bayan duk wani shirin daukan matakin soji kan kasar Libiya.
Dakarun Tsaron Kasar Kamaru Sun Sanar Da Hallaka Mayakan Boko Haram Sama Da 90 A Najeriya
A daren jiya Juma'a, 'yan sandar Somaliya sun sanar da kai wani harin ta'addancin kungiyar Ashabab a kan wani Otel da ke babban birnin kasar Magadishou.