An Dakatar Da Wannan Shafin. Mun Koma Zuwa Parstoday Hausa
Afirka
Duk da cewa an fara aiki da yarjejjeniyar sulhu a kasar Sudan ta kudu, amma har yanzu ana fuskantar matsalar karya yarjejjeniyar tsagaita wuta tsakanin bangaren 'yan tawaye da Gwmnati
Hukumar zabe a jumhuriyar Niger ta tabbatar da cewa zata gudanar da zaben
Kabilun buzaye yan tawaye guda biyu a arewacin kasar Mali sun amince da tsagaita bude wuta a tsakaninsu abayan
Ma’aikatan kamfanin mai na NNPC a Najeriya sun janye yajin aikin da suka shiga sakamakon matakin da gwamnatin kasar ta dauka na karkasa kamfanin gida 7.
Kungiyoyin Farar hula A jumhoriyar Nijer sun bayyana damuwarsu kan halin da aka za ta shiga bayan matakin da gungun jam'iyun adawa suka dauka na kauracewa zaben shugaban kasa zagaye …
Masanan dokoki na Majalisar Dinkin Duniya sun Bayana damuwarsu kan halin da hakin bil-adama ke ciki a kasar Burundi
Rahotannin daga jihar Ikkon tarayyar Nigeriya sun ce, adadin wadanda suka mutu sakamakon rugujewar wanin ginin bene mai hawa 5 a ranar Talatan data gabata a Ikko ya karu zuwa …
Minstan mai na kasa a Najeriya Emmanuel Ibe Kachikwu, ya fitar da wata sanarwa da ke cewa an raba kamfanin main a kasa NNPC zuwa kamfanoni guda 7.
Ministan harkokin wajen kasar Aljeriya ya ce kasarsa za ta yi aiki kafada da kafada tare da kasar Tunisia domin yaki da 'yan ta'adda.
Kotun kolin kasar Mali ta yi watsi da karar da wata kungiyar farar hula ta shigar gabanta kan zargin shugaban kasar Ibrahim Bubakar Kaita da cin amanar kasa.
Rahotanni daga Najeriya na cea mutane 15 ne suka rasa rayukan su sakamakon ruftawar wani bene mai hawa biyar da ake cikin ginawa a unguwar Lekki dake jihar Lagos.
A Jamhuriya Nijar yau Talata ne aka shiga yakin neman zaben shugabhan kasa a zagaye na biyu da za'ayi a ranar 20 ga watan nan tsakanin shugaba mai barin gado …
Tuesday, 08 March 2016 12:39

Zaben Shugaban Kasar Chadi

"Yan takara 14 ne za su yi gogayya da juna a zaben shugabar kasar Chadi.
'Yan sandan kasar Jamhuriyar Afirka ta tsakiya sun sanar da cewa alal akalla mutane 10 sun rasa rayukansu sakamakon wani rikici da ya barke tsakanin wasu kungiyoyi biyu masu dauke …
Tashin wani bom a kan hanyar shigewar sojojin gwamnatin Masar ya lashe rayukan sojoji biyu tare da jikkata wasu uku na daban a yankin Tsibirin Sina na kasar.
Tashin wani bom a kan hanyar shigewar sojojin gwamnatin Masar ya lashe rayukan sojoji biyu tare da jikkata wasu uku na daban a yankin Tsibirin Sina na kasar.
Magabatan kasar Afirka ta tsakiya sun sanar da mutawar mutane 12 a hanun 'yan bindiga da suka hari a wani kauyen kasar
Jami'an 'yan sandan Najeria sun sanar da sako 'yan Matan Sakanderen uku da wasu 'yan bindiga suka sace a Birnin Lagos
Yau Lahadi al'umma kasar Benin milyan hudu da dari bakwai da suka tantanci zabe ke kada kuri'a a zaben shugaban kasa.
Shugaba Denis Sassoun Nguesso na Congo dake yayi alkawarin lashe zaben shugaban kasar na ranar 20 ga watan nan tun zagayen farko.