An Dakatar Da Wannan Shafin. Mun Koma Zuwa Parstoday Hausa
Afirka
Wednesday, 16 March 2016 17:17

An kame 'yan kungiyar Farar Hula a D/congo

'Yan Sanda A Kasar D/Congo sun kame wasu 'yan kungiyar farar hula a gabashin kasar
Kungiyar Alqa'ida ta yankin Magrib ta bayyana manufar harin da ta kai na baya bayan nan a kasar Cote D'ivoire, dauka fansa ga kasar Faransa
An kori wasu daliban Jami'ar Al-Azhar guda 4 kan zarkin su da hanu wajen kisan tsohon babban Alkalin kasar A Masar
Wednesday, 16 March 2016 12:21

Angola : Cutar Shawara Ta Kashe Mutane 250

A Angola mutane 250 aka rawaito cewa sun mutu sanadin cutar shawara tun bayan barkewar ta a watan Disamba da ya gabata.
Gwamnatin Sudan ta Kudu ta sanar da cewar zata rufe wasu daga cikin ofisoshin jakadancinta da suke wasu kasashen duniya zuwa wani lokaci sakamakon matsalar kudi.
A kasar Ivory coast/cote d'ivoire an shiga zamen makoki na kwanaki uku domin juyayin wadanda suka rasa rayukan su sakamakon hare-haren da wasu 'yan bingida suka kaddamar a wurin shakatawan …
Kungiyar Tarayyar Afirka (AU) ta yi Allah wadai da harin ta'addancin da aka kai wani Otel a kasar Ivory Coast a jiya kamar yadda ta sanar da ta'aziyya da kuma …
Fashewar wani abu a ma'ajiyar man fetur ya yi sanadiyar mutuwa da kuma jikkatar mutane a kasar Gabon
An yi suka ga shugaban Najeria kan yadda yake bankama yakin da kasar ke yi da kungiyar Boko Haram.
Kotun tsarin mulki a Jamhuriya Benin ta ce za'a je zagaye na biyu a zaben shugaban kasar inda za'a fafata tsakanin 'yan takara Lionel Zinsou da ya zo na farko …
Wata Kungiya dake dauke da makamai a kasar Burkina Faso ta yi barazanar kaiwa Jami'an tsaron kasar hai matukar ba a saki mutananta ba.
Hadadiyar kungiyar ma'aikatan Nijer sun bukaci Gwamnati da ta tattaunawa da 'yan Adawa
Magabatan yankin Kudu maso gabashin D/Congo sun sanar da rufe wani gidan radio da telbijin na 'yan adawa a yankin.
Ma'aikatar tsaron kasar Aljeriya ta sanar da cewa; A samamen da jami'an tsaron kasar suka kai kan wata maboyar 'yan ta'adda a shiyar kudu maso gabashin kasar ta Aljeriya sun …
Ma'aikatar tsaron kasar Aljeriya ta sanar da cewa; A samamen da jami'an tsaron kasar suka kai kan wata maboyar 'yan ta'adda a shiyar kudu maso gabashin kasar ta Aljeriya sun …
A cikin daren wannan Asabar ne daga misalin karfe 12 na dare ake bude yakin neman zaben raba gardama a game da sabon kundin tsarin mulki a Senegal, wanda shugaban …
Wata Mata guda ta jikkata sakamakon wani harin kunar bakin wake da aka kai a a arewacin kasar Kamaru
Dakarun tsaron Libiya sun tsarkake wani bangare na gabashin Bengazi dake arewa maso gabashin kasar daga 'yan ta'addar ISIS
Shugaban kasar Angola Jose Eduardo dos Santos ya sanar da cewa ya kuduri aniyar sauka daga karagar mulkin kasar a shekara ta 2018 lokacin da wa'adin mulkinsa zai kare bayan …
Babban Saktaren MDD ya yi alawadai kan harin da aka kaiwa Dakarun sulhu na Majalisar a yankin Darfur na kasar Sudan