An Dakatar Da Wannan Shafin. Mun Koma Zuwa Parstoday Hausa
Afirka
Wasu 'yan bindiga sun kai hari a sansanin koyar da aikin soja na kasashen turai dake birnin Bamako na kasar Mali
Gwamnatin Afirka ta tsakiya ta bukaci gwamnatin kasar Morocco da ta bar dakarunta da suke gudanar da ayyukan wanzar da sulhu da zaman lafiya a cikin kasar.
Rundunar sojin Najeriya ta sanar da kashe mayakan kungiyar Boko Haram a sassa daban-daban na jahar Borno.
Rundunar 'yan sandan Nijeriya ta tabbatar da mutuwar mutane 4 a jihar Rivers biyo bayan rikicin da ya barke a zaben cikin gurbin 'yan majalisun dokokin da aka gudanar a …
Ministan Harakokin wajen kasar Masar ya mayar da martani kan sukan da Magabatan Washinton suka yi wa kasar dangane da batun take hakin bil-adama
'Yan tawayen Tchadi sun bayyana damuwarsu kan kame shugaban su da aka yi a kasar Sudan
Dakarun tsaron Kenya sun sanar da hallaka mayakan Ashabab a kudancin kasar Somaliya
Rahotanni daga kasar Guinea Conakry sun bayyana cewar jami'ar tsaron kasar sun sami nasarar cafke wasu mutane biyu da ake zargi da hannu cikin harin ta'addancin da aka kai kasar …
A ranar Lahadi nan ce al'ummar Jamhuriyar Benin ke sake fita zuwa rumfunan zabe domin zaben shugaban kasa zagaye na biyu.
Wani sabon rikici ya kunno kai tsakanin kungiyoyin tsoffin 'yan tawayen Libiya da suke mamaye da mafi yawan birnin Tripoli fadar mulkin kasar, inda aka samu hasarar rayuka da na …
Saturday, 19 March 2016 10:51

Faransa / Nijar : Hama Amadu Na Samun Sauki

Dan takarar shugaban kasa a zagaye na biyu a Nijar Mal. Hama Amadu na samun sauki a jinyar da yake a Faransa, amma za'a ci gaba da duba lafiyar sa …
A ranar 25 ga watan Afrilu na wannan shekara ne za'a gurfanar da Simon Gbabo Matar stohon shugaban kasar Ivory Coast Launran Gbagbo a
Jami'an tsaro a yankin Puntland mai kwarya kwaryar cin gashin kai a kasar Somaliya sun sanar da samun nasarar hallaka wasu 'yan kungiyar ta'addancin nan ta Al-Shabab su 60 a …
Hukumomi a jamhuriya Nijar sun sanar da mutuwar wasu jami'an tsaro kasar na Jandarma uku a garin Dolbel dake kan iyaka da Burkina Faso, yammacin kasar a yayin wani harin …
Rahotanni daga kasar Guinea na cewa an samu wasu mutane biyu dauke da cutar Ebola bayan gwajin da aka musu sanadin bayyana alamun cutar.
Majiyar Shara'a ta kasar Kamaru ta ce Kotun Soja a Arewacin kasar ta yanke hukuncin kisa ga mayakan boko haram 89
Magabatan Khartum sun zarki kasar Sudan da taimakawa kungiyoyin 'yan tawayen kasar tare da yin barazanar rufe iyakarsu.
Thursday, 17 March 2016 08:58

Somaliya : An kashe mayakan Al'shabab 30

Rahotanni daga Somaliya na cewa mayakan Al'shabab 30 aka hallaka a wata arangama da dakarun Kenya a kudu da kuma arewa maso gabashin kasar .
Kungiyar Al-Qa'ida reshen arewacin Afirka ta sanar da cewa ta kai hari kasar Ivory Coast ne don daukar fansa kan hare-haren da sojojin Faransa suke kai wa 'ya'yanta a yankin …
Kwamitin tsaro na MDD ya yi marhabin da tattaunawar bangarorin Kasar Libiya.