An Dakatar Da Wannan Shafin. Mun Koma Zuwa Parstoday Hausa
Afirka
Asusun tallafawa kananan yara na Majalisar (UNICEF) ya bayyana cewar amfani da kananan yara wajen kai hare-haren kunar bakin wake na ci gaba da karuwa Yammacin Afirka cikin shekara gudar …
Wakilin Majalisar Dinkin Duniya na musamman kan kasar Libiya ya bayyana cewa shirin kasashen yammacin Turai da Amurka na daukan matakin soji kan Libiya; wani babban kuskure ne da zai …
Tuesday, 12 April 2016 05:43

An kafa sabuwar Gwamnati a Nijer

Shugaban Kasar Nijer Ya gabatar da sabuwar Gwamnatinsa wacce ta kumshi ministoci 38
Kimanin Mutane 5 ne suka rasa rayukansu sannan kuma wasu 7 suka jikkata sanadiyar tashin wata Mota shake da bama-bama a gaban ofishin Gwamnatin kasar Somaliya dake birnin Magadushu.
Wasu daga cikin sojojin 'yan tawayen Sudan ta kudu sun shiga birnin Juba fadar mulkin kasar a yau, bisa yarjejeniyar sulhu da aka cimmawa a tsakaninsu da bangaren gwamnati.
Yan adawa a Jamhuriyar Dimokaradiyyar Congon sun jaddada goyon bayansu ga kudurin da kwamitin tsaron Majalisar Dinkin Duniya ya fitar kan kasarsu musamman kiran da ya yi kan gudanar da …
Rahotanni daga kasar Chadi na cewa an gudanar da zaben shugaban kasa zagaye na farko a cikin kwanciyar hankali da lumana.
'Yan sandar kasar Kenya sun sanar da jikkatar jami'an su uku sanadiyar wani hari da kungiyar Ashabab ta kai a ofishin 'yan sandar Wajir dake kan iykar kasar da Somaliya.
Kasashen dake amfani da kudin CFA sun nuna damuwarsu kan matsalarda tattalin arzikin kasashen ya ke fuskanta
'Yan Sandar Angola sun hana 'yan adawa gudanar da zanga-zanga
Shugaban tsibirin Zanzibar da ke cin kwarya-kwaryar gashin kai a kasar Tanzaniya ya sanar da sabuwar majalisar ministocin kasar da ta kunshi ministoci 15.
'Yan adawa a Djibouti sun kalubanci zaben shugaban kasar da Ismail Omar Guelleh ya lashe da gagarimin rinjaye.
Jami'an tsaro a Guinea Conakry sun dauki matakin tsaurara matakan tsaro a duk fadin kasar da nufin dakile duk wani shirin kai harin ta'addanci musamman bayan hare-haren ta'addancin da aka …
Hukumar zabe mai zaman kanta a kasar Ghana ta sanar da cewa za a gudanar da wasu sauye-sauye a cikin dokokin zaben kasar.
Rahotanni daga kasar Jibouti sun ce shugaban kasar Isma'il Omar Guelleh shi ne ya sake lashe zaben shugaban kasar.
Yau juma’a ana gudanar da zaben shugaban kasa a Djbouti, inda shugaban kasar mai ci Isma’il Umar Guelleh ke fatan samun galaba a wannan zabe.
Banki Duniya ya amince Baiwa Kasar Tanzaniya Bashin Dalar Amurka million 65
Akalla Mutane biyu ne suka sara rayukansu sakamakon buda wuta da wasu 'yan bindiga suka yi a birnin Magadushu fadar milkin kasar Somaliya.
Fira ministan gwamnatin kasar Mali ya isa birnin Nouwakshot fadar mulkin kasar Mauritaniya da tawagar da ke rufa masa baya da nufin tattauna hanyoyin bunkasa alaka da huddar tattalin arzikin …
Madugun 'yan tawayen kasar Sudan ta kudu Dr. Riek Machar ya ce zai koma birnin Juba fadar mulkin kasar domin kafa gwamnatin rikon kwarya kuma ta hadin kan kasa.
Page 1 of 152