An Dakatar Da Wannan Shafin. Mun Koma Zuwa Parstoday Hausa
Jagora
Jagoran juyin juya halin Musulunci na Iran ya jaddada cewa; Yana daga cikin tushen siyasar Jamhuriyar Musulunci ta Iran karfafa alaka da taimakekkeniya tsakaninta da kasashen yankin Asiya ciki har …
Jagoran Juyin Juya Halin Musulunci na Iran ya jaddada cewa; Yin riko da koyarwar addinin Musulunci da fada da zaluncin manyan kasashen masu girman kai da kuma kare hakkokin Palasdinawa …
Jagoran Juyin Juya Halin Musulunci na Iran ya bayyana jin dadinsa kan tsayin dakar da al’ummar Iran ta nuna da kuma gagarumin kokarin da tawagar kasar ta Iran ta yi …
Jagoran juyin juya halin muslunci a Iran Ayatollah Sayyid Ali Khamenei ya yi Allawadai daakkakusar murya dangane da matakin da masarautar Saudiyya ta dauka na kashe Sheikh Nimr saboda dalilai …
Jagoran juyin juya halin Musulunci Ayatullah Sayyid Ali Khamenei ya kai ziyara gidajen iyalan wasu mabiya addinin Kirista da suka rasa iyalansu yayin kallafaffen yakin Iran da Iraki don taya …
Babban daraktan shafin watsa labaran nan na kasar Italiya, "online l’Interferenza" Fabrizio Marchi, ya bayyana cewar kafafen watsa labaran kasashen Yammaci suna iyakacin kokarinsu wajen hana yaduwar wasikar da Jagoran …
Shugaban kungiyar Red Cross ta kasar Rasha Vyacheslav Korsakov ya bayyana wasikar da Jagoran juyin juya halin Musulunci Ayatullah Sayyid Ali Khamenei ya aikawa matasan Turai a matsayin wata nasiha …
Sakon wasikar da jagoran juyin juya halin musulinci ya aikewa matasan kasashen yammacin Turai kashi na biyu na da mahimanci kuma ta samu karbuwa da kuma tasirin gaske a tsakanin …
Wani masharhanci kan harkokin kasashen musulmi a kasar Tanzaniya ya bayyana cewa; Sakon wasikar da jagoran juyin juya halin Musulunci na Iran ya aike ga matasan kasashen yammacin Turai ya …
Shugaban  Majalisar Shura ta musulmi a kasar Rasha, ya ce sakon wasikar da Jagoran juyin juya halin musulcin na Iran ya aikewa matasan musulmi na kasashen turai ta falasa makircin …
Wani fitaccen marubuci dan kasar Italiya ya bayyana wasikar jagoran juyin juya halin muslunci zuwa ga matasan kasashen turai da cewa tan ada matukar muhimmanci.
Wanda ya jagoranci sallar juma’a a birnin Tehran ya bayyana wasikar jagoran juyin Musulunci zuwa ga matasan turai da cewa tana da kima ta fuskoki da dama. Ayatullah Muhammad Imamy …
Jakadan Iran Gholam Ali Khosrou a zamn babban zauren majalisar dinkin duniya ya bayyana cewa manufar wasikar jagora Ayatollah Sayyid Ali Khamenei zuwa ga matasan turai it ace bayyana mahangar …
Sakon wasikar Jagoran juyin juya halin musulnci na Iran karo na biyu zuwa ga matasan kasashen yammacin Turai,kamar mutanan da suke cikin mayuwacin tsanani na ishurwa aka shayar da su …
Shugaban Jami’ar koyar da ilimin addinai da na mazhabobi da ke birnin Qum na kasar Iran ya bayyana cewa; Sakon wasikar Jagoran juyin juya halin Musulunci ta Iran karo na …
      Wasikar da jagoran juyin juya halin musulinci ya yi ga matasa musulmi na kasashen Turai ya fadakar da su kan rashin adalcin da ake yi musu. Shugaban …
A jiya ne aka fitar da sakon jagoran juyin juya halin Musulunci a Iran Ayatollah Sayyid Ali Khamenei wanda ya aike zuwa ga matasan nahiyar turai.
Ga Dukkanin Matasan Kasashen Yammaci.
Jagoran juyin juya halin Musulunci na Iran ya jaddada cewa; Iran zata ci gaba da goyon bayan gwagwarmayar al’ummar Palasdinu da dukkanin karfinta tare da kare musu hakkoki.
Jagoran juyin juya halin muslunci a Iran Ayatollah sayyid Ali Khamenei ya gana da Firayi ministan harkokin wajen kasar Algeriya Abdulmalik Salal.
Page 1 of 6