An Dakatar Da Wannan Shafin. Mun Koma Zuwa Parstoday Hausa
Friday, 08 April 2016 03:40

Gwamnatin Siriya Tana Ci Gaba Shirin Gudanar Da Zabukan 'Yan Majalisun Dokokii kasar

Gwamnatin Siriya Tana Ci Gaba Shirin Gudanar Da Zabukan 'Yan Majalisun Dokokii kasar
Yan siyasar Siriya suna ci gaba da gudanar da yakin neman zabensu na 'yan Majalisun Dokokin Kasar da ake shirin gudanarwa a ranar 13 ga wannan wata na Aprilu da muke ciki.

A rahoton da kafar watsa labaran Pars today ta bayyana cewa; Duk da kalubalen tsaro da kasar Siriya take fuskanta na ayyukan ta'addanci amma 'yan siyasar kasar suna ciki gaba da gudanar da yakin neman zaben Majalisar Dokokin Kasar a ranar sha uku ga wannan wata na Arilu da muke ciki.

Kwamitin alkalai na Hukumar zabe mai zaman kanta a kasar Siriya yaa sanar da cewa; A mafi yawan lardunan da suke karkashin karkashin ikon gwamnatin Siriya tuni aka tsara wajajen da za a kafa rumfunan zaben.

Add comment


Security code
Refresh