An Dakatar Da Wannan Shafin. Mun Koma Zuwa Parstoday Hausa
Friday, 01 April 2016 06:42

Gabon : Kakakin Majalisar Dokoki Ya Yi Murabus

Gabon : Kakakin Majalisar Dokoki Ya Yi Murabus
Kakakin majalisar dokokin Gabon Guy Nzouba Ndama ya yi murabus daga mukaminsa sakamakon abin da ya kira shishshigi da bangaren zartaswa ke yi wa harkokin majalisa.

Guy Nzouba Ndama mai shekaru 70 da haihuwa ya na daya daga cikin masu karfin fada a ji a jam'iyyar PDG mai mulkin Gabon.

A ranar Talata da ta gabata jami'an 'yan sanda suka kutsa cikin majalisar da ke da mazauninta a Libreville fadar gwamnatin kasar inda suka hana majalisar yin aiki.

 

Add comment


Security code
Refresh