An Dakatar Da Wannan Shafin. Mun Koma Zuwa Parstoday Hausa
Thursday, 24 March 2016 19:23

Nijar : Mutane Biyar Sun Mutu Sanadin Fashewar Wasu Abubuwa Masu karfin gaske A Agades

Nijar : Mutane Biyar Sun Mutu Sanadin Fashewar Wasu Abubuwa Masu karfin gaske A Agades
hukumomi a jihar Agades dake arewacin jamhuriya Nijar sun tabbatar da mutuwar mutane biyar da kuma wasu 11 da suka raunana sakamakon fashewar wasu abubuwa masu karfin gaske a unguwar Pays Bas a cikin daren Laraba data gabata.

tuni dai masu bincike kan ababe masu fashewa daga Yamai ta isa birnin domin gano musababin abinda ya faru yayinda wasu rahotanni ke cewa abubuwan da suka fashe ababen fasa duwasu ne da masu aikin tonar zinariya a yankin ke anfamni dasu suka tashi bisa kuskure.

wakilin mu a Agades Umar Sani na daukeda karin bayani a cikin wannan rahoto

Add comment


Security code
Refresh