An Dakatar Da Wannan Shafin. Mun Koma Zuwa Parstoday Hausa
Friday, 20 February 2015 12:15

Kasashen Amurka Da Turkiya Sun Amince Da Baiwa 'Yan Tawayen Siriya Horo Da Makamai

Kasashen Amurka Da Turkiya Sun Amince Da Baiwa 'Yan Tawayen Siriya Horo Da Makamai
Kasahsen Amurka ta Turkiya na fuskantar suka dangane da gudurin da suka dauka na horas da ‘yan tawayen Siriya. A wata fira da tashar Telbijin ta Press TV tayi da Randy Short masanin harakokin siyasa daga birnin Washinton, ya ce abin takaici ne yayin da Duniya ke yaki da kungiyoyin ‘yan ta’adda, magabatan Amurka da Turkiya suka dauki wannan kudiri na bayar da horo gami da makamai ga wasu ‘yan ta’adda na daban.

 

Duk da cewa magaban na Amurka da turkiya sun  dauki wannan kudiri ne domin kifar da Gwamnatin Bashar Al-asad, to amma hakan zai kara janyo kalu bale a harakokin tsaro na Duniya.

Har yanzu kasashen Turai da Amurka ba su daddara ba, dangane da mumunan sakamakon taimakon ‘yan ta’adda a Duniya, kuma wannan kudiri da magabatan na Amrka suka dauka na daga cikin babban kuskure da suka yi a wannan shekara.

Add comment


Security code
Refresh