An Dakatar Da Wannan Shafin. Mun Koma Zuwa Parstoday Hausa
Top News
Shugaban Amurka Barack Obama ya sanya hannu kan kudirin da zai bada damar kara karfafa samun takunkuman da aka kakabawa koriya ta Arewa.
Kotun daukaka kara a kasar Afirka ta Kudu ta bayyana gazawar da gwamnatin kasar ta yi na kama shugaban kasar Sudan Umar Hasan al-Bashir a lokacin da ya halarci taron …
Kasashen Nijeriya Da Equatorial Guinea sun sanya hannu kan wata yarjejeniyar tsaro kan kafa wani kwamitin hadin gwuiwa na tsaronteku da kan iyakoki da zai taimaka wajen fada da matsalolin …
Jami'an Tsaro gabar ruwa a Jamus sun sanar a wannan Laraba cewa sun ceto bakin haure 615 dake kokarin tsallaka tekun mediterranean.
Rahotanni daga Najeriya na cewa mutane 22 ne suka rasa rayukan su sakamakon wani hari da ake kautata zaton na kunar bakin wake a wani masalaci dake Maiduguri a arewa …
Asusun kula da kananan yara da mata na Majalisar Dinkin Duniya "UNICEF" ya yi gargadi dangane da bullar masifar yunwa da karancin kayayyakin abinci masu gina jiki da kananan yara …
Ministan yakin gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila ya jaddada aniyarsu na ganin sun wargaza kasar Siriya a matsayin kananan kasashe masu cin gashin kansa a bisa tubalin kabilanci da addini.
Tuesday, 15 March 2016 11:59

Rasha Ta Soma Janye Dakarunta Daga Syria

Kasar Rasha ta soma janye dakarun ta daga Syria a wannan Talata bayan da shugaban kasar Vladimir Putin ya sanar da wannnan matakin cikin daren jiya Litinin.
Shugaban kasar Ivory Coast Alhasana Watara ya yi kira ga kasashen yankin
Wata kungiyar yan tawaye a kasar Sudan ta bayyana cewa ta kashe sojojin gwamnati 40 a fafatawar da suka yi.
Ministan tsaron kasar Faransa ya bayyana damuwarsa kan yiyuwar shigar yan ta'adda tarayyar turai.
Gwamnan jihar Lagos a tarayyar Nigeria ya bada umurnin korar shugaban hukumar lura da ginegine na jihar Engr, Adeigbe Olushola.
Wata babbar kotun tarayya da ke zama a Abuja ta sanar da ranar Laraba mai zuwa wato 16 ga watan Maris din nan da muke ciki a matsayin ranar za'a …
Kasar Rasha ta sanar da rashin amincewarta da sanya wa Iran sabbin takunkumi saboda gwajin makamai masu linzami masu cin dogon zango da ta yi kwanan nan tana mai cewa …
Yau Litinin ne wakilan bangarorin dake rikici a Syria ke fara tattaunawa a Geneva domin samun mafita a rikicin kasar da aka shafe shekaru shida ana yi.
Hukumomi a kasar Turkiyya sun sanar cewa adadin mutanen da suka rasa rayukan su bayan fashewar wani bam mai karfi a tsakiyar Ankara babban birnin kasar sun kai 34.
Kungiyar 'yan ta'adan Al'Qaida reshen kasashen larabawa (AQMI) ta dau alhakin kai a wurin shakatawa nan na gabar kogi Grand Bassam a kasar Ivory Coast ko kuma Cote d'ivoire da …
Shugaban Nigeria Mohammadu Buhari zai jagoranci tawagar jami'an tsaron kasar zuwa kasar Equetorial Guinea don tattauna
An ji harbe harben bindigogi a wani hotel na yan yawon shakatawa a kusa da birnin
Babban mai gabatar da kara na kasar Ivory Coast ya bada sanarwan sallamar