An Dakatar Da Wannan Shafin. Mun Koma Zuwa Parstoday Hausa
Top News
Shugaban kasar Masar ya yi gargadi kan irin hatsarin da duk wani daukan matakin soji da kasashen yammacin Turai da Amurka ke shirin yi kan kasar Libiya.
Shugaban kasar Siriya ya bayyana cewar manufar kasashen yammacin Turai da Amurka dangane da goyon bayan kungiyoyin 'yan ta'adda a yankin gabas ta tsakiya musamman a kasashen Siriya da Iraki …
Jagoran juyin juya halin musulinci Ayatullahi Ali Khamna'i ya gabatar da jawabi a gaban milyoyin maziyartan hubbarin Imam Ridha (a.s) dake birnin Mashhad.
Babban hafsan hafsoshin sojin kasa na Nijeriya Lt. Janar Yusuf Tukur Buratai ya bayyana cewar rundunar sojin kasar ta dau matakan da suka dace wajen tura sojoji zuwa karamar hukumar …
A jamhuriya Nijar, bayan wata guda da gudanar da zaben shugaban kasa zagaye na farko, yau ne al'ummar kasar da suka tantanci kada kuri'a ke zaben shugaban kasa a zagaye …
Babban sakataren Majalisar Dinkin Duniya ya mika sakon murnarsa ga zagayowar sabuwar shekarar hijira Shamsiyya ta 1395 da za a shiga ciki nan da wasu 'yan sa'o'i masu zuwa wato …
Wakilin kasar Rasha a Hukumar Kolin Kula da Hakkin Bil-Adama ta Majalisar Dinkin Duniya da ke da cibiya a birnin Geneva ya jaddada yin kira ga mahukuntan Saudiyya kan kawo …
Hukumar Kolin Kula da Hakkin Bil-Adama ta Majalisar Dinkin Duniya ta yi gargadi kan yiyuwar karuwar tashe-tashen hankula a kasar Burundi.
Wani jirgin fasinja wanda ya tashi daga birnin Dubai zuwa kasar Rasha ya fadi a
Tsohon shugaban kasar Faransa Nikolas Sercozy yana ziyar a kasar Ivory Coast.
Yan Majalisar Birnin Jeneva na kasar Austria sun wulakanta wata yar majalisa
Kamfanin dillancin labaran Afp ya ce nakalto Mariano Rajoy Priministan kasar
Na'ibin limamin juma'ar birnin Tehran Ayatullah Muhammad Ali Muwahhidi Kermani ya bayyana cewar kasar Saudiyya tana ba wa kasashen larabawa cin hancin don dai su goyi bayanta wajen siffanta kungiyar …
Kasar Koriya ta arewa ta sake harba makamai masu linzami biyu a safiyar wannan Juma'a kamar yadda hukumomin Amurka da Koriya ta kudu suka tabbatar.
Shugabannin kasashen 28 na kungiyyar tarayya Turai sun cimma matsaya wadda za a gabatar wa Turkyiya domin kai ga cimma yarjejeniyar magance matsalar kwararar ‘yan gudun hijira.
Gwamnatin tarayyar Nigeria ta kaddamar da shirin tallafawa matasa da bashi na Naira Billion 10.
Majalisar dinkin duniya ta bada sanarwan cewa kasar Salio ta rabu da annoban
Babban mai gabatar da kara a birnin Bangi babban birnin Afrika ta tsakiya ya bada
Kakakin ma'aikatar harkokin wajen kasar Iran ya yi Allawadai da haren haren da yan
kungiyar tarrayya turai da Turkiyya sun cimma matsaya guda akan bakin haure dake kwararar teku domin shiga Turai ba bisa ka'ida ba.