An Dakatar Da Wannan Shafin. Mun Koma Zuwa Parstoday Hausa
Top News
Wata kungiya daga Taliban mai suna ''Jamaat-ul-Ahrar'' ta dauki alhakin kai harin ta'adancin da yayi sanadin mutuwar mutane da dama galibi mata da yara a birnin lahore na kasar Pakistan.
Cibiyoyi na kasa da kasa da shugabanni da 'yan siyasa na kasashe daban-daban suna ci gaba da nuna farin cikinsu da kuma taya gwamnatin kasar Siriya murnar nasarar da sojojin …
Gwamnatin Nijeriya ta sanar da aniyarta ta tura wasu daga cikin iyaye da mutanen garin Chibok da a baya 'yan kungiyar Boko Haram suka sace wasu 'yan mata 'yan makaranta …
Rundunar sojin gwamnatin Sudan ta musanta zargin cewa sojojinta sun yi luguden wuta kan sansanin sojin Sudan ta Kudu da ke lardin Upper Nile.
Rundunar sojin Masar sun yi dauki ba dadi tsakaninsu da wasu gungun 'yan ta'adda a yankin kudancin garin Sheikh Zuwaid da ke lardin Sina ta Arewa na kasar.
Yau Asabar kasar Koriya ta Arewa ta wallafa wani sabon faifan bidiyo farfaganda na kaiwa Amurka harin makamin nukiliya, tare da yiwa makofciyar ta koriya ta Kudi barazana harin soja …
Hukumomin a Belgium sun kirayi al'ummar kasar dasu kauracewa gangamin da aka shirya yi ranar Lahadi a Brussels saboda barazana tsaro dama yiwuwar kai wasu sabin hare-haren ta'andanci.
Ministan harkokin wajen kasar Rasha ya jaddada cewa; 'Yan ta'adda suna shiga cikin kasar Siriya ce ta kan iyakar kasar Turkiyya.
Kwamitin Kare Hakkin Bil-Adama Na Majalisar Dinkin Duniya ya kada kuri'ar amincewa da daftarin kuduri kan bankado kamfanonin da suke da hannu a gudanar da gine-ginen matsugunan Yahudawan Sahayoniyya 'yan …
Kwamitin Kare Hakkin Bil-Adama Na Majalisar Dinkin Duniya ya kada kuri'ar amincewa da daftarin kuduri kan bankado kamfanonin da suke da hannu a gudanar da gine-ginen matsugunan Yahudawan Sahayoniyya 'yan …
Kotun duniya mai shari'ar manyan laifukan yaki ta yanke wa tsohon shugaban Sabiyawan Bosniya Radovan Karadzic hukunci daurin shekaru 40 a gidan yari saboda samunsa da hannu dumu dumu cikin …
Helkwatar tsaron Nijeriya ta yi watsi da sabon faifai bidiyon da shugaban kungiyar Boko Haram Abubakar Shekau ya fitar inda ta ce za ta ci gaba da kai hare-haren da …
Ma'aikatar tsaron Masar ta sanar da kashe 'yan ta'adda kimanin 20 a yankin Tsibirin Sina na kasar.
Kungiyar 'yan ta'adan ISIS ta dauki nauyin kai harin Brussels da ya yi sanadin mutuwar mutane sama da 30 tare da raunana wasu sama da 200 a wannan Talata.
Hukumar zabe mai zamen kan ta a jamhuriya Nijar (CENI) ta sanar da sakamakon zaben shugaban kasar zagaye na biyu da aka kada kuria'a a Ranar lahadi data gabata inda …
Kwanaki 100 bayan kisan kare dangi da sojoji suka yi a Zariya, Harka Islamiyya ta shigar da gwamnati Tarayya da sojoji kara kotun duniya ICC/CPI da ke birnin Hague bisa …
Rahotanni daga kasar Belgium sun bayyana cewar wasu bama bamai guda biyu sun fashe a filin jirgin sama na Zaventem da tashar jirgin kasa na Malbeek da ke birnin Brussels, …
Shugaban Muhammadu Buhari na Nijeriya ya gabatar da wasu shawarwari dangane da yadda za a farfado da tattalin arzikin kasar wanda yake cikin mawuyacin hali biyo bayan watandar da mahukuntan …
Rahotanni daga kasar Mali sun jiyo mahukuntan kasar suna fadin cewa jami'an tsaron kasar sun sami nasarar hallaka daya daga cikin 'yan bindigan da suka kai hari wani otel a …
Rahotanni daga kasar Jamhuriyar Benin sun bayyana cewar firayi ministan kasar kuma dan takaran jam’iyya mai mulkin a kasar Lionel Zinhou ya amince da shan kaye a zagaye na biyu …