An Dakatar Da Wannan Shafin. Mun Koma Zuwa Parstoday Hausa
Top News
'Yan majalisar shawarar Musulunci ta kasar Iran sun sake jaddada goyon bayansu ga shirin makamai masu linzami na kariya na kasar suna masu yin watsi da ihuce-ihuce da wasu kasashe …
Majalisar Dinkin Duniya ta yi gargadi kan bullar masifar karancin abinci a Sudan don haka ta bayyana bukatar hanzarta shawo kan matsalar tun kafin ta yi kamari musamman a yankunan …
Gwamnatin Birtaniya ta sanar da kawo karshen tallafin da take bai wa Cibiyar Yaki da Talauci ta War on Want kan zargin cewa; Cibiyar tana goyon bayan siyasar nuna kin …
Majalisar Dokokin Afrika ta Kudu zata gudanar da zama na musamman kan bukatar 'yan adawar kasar ta neman tsige shugaban kasar Jacob Zuma daga kan karagar shugabancin kasa.
An sake bude filin sauka da tashin jiragen sama na Brussels dake kasar Belgium a yau lahadi bayan rufe shi biyo bayan kazamin harin da aka kai a ranar 22 …
Shugaban kasar Niger Muhammad Isifu ya yi rantsuwar kama aiki a matsayin zababben shugaban kasa a Jamhuriyar Niger a yau Asabar.
Mataimakin ministan harkokin wajen Iran kan lamurran kasashen Larabawa da na Afirka Amir Husain Abdullahiyan ya bayyana cewar Jamhuriyar Musulunci ta Iran za ta ci gaba da ba ta taimako …
Shugaban kasar Afirka ta Kudu Jacob Zuma ya musanta zargin da ake masa na rashin gaskiya da kuma yin karen tsaye ga kundin tsarin mulkin kasar, sai dai kuma yayi …
Ministan tsaron kasar Iran Birgediya Janar Husain Dehqan ya bayyana cewar Jamhuriyar Musulunci ta Iran ba ta bukatar yarda ko kuma izinin wani kafin ta ci gaba da karfafa irin …
Wasu daga cikin iyayen 'yan matan sakandaren garin Chibok da ke jihar Bornon Nijeriya sun musanta ikirarin da yarinyar nan da jami'an tsaron kasar Kamaru suka kama a kwanakin baya …
Ma'aikatar cikin gidan Jamhuriyar Nijar ta sanar da cewa wasu sojojin kasar guda shida sun mutu kana wasu uku kuma sun sami raunuka sakamakon wani harin kwanton bauna da wasu …
Kwamitin tsaron Majalisar Dinkin Duniya ya kara wa'adin zaman dakarun Majalisar Dinkin Duniya da suke aikin wanzar da zaman lafiya da sulhu a Jamhuriyar Dimokaradiyyar Congo na tsawon shekara guda.
Fira ministan Libiya da ke da matsuguni a birnin Tripoli da duniya bata amince da halaccin gwamnatinsa ba, ya bukaci fira ministan gwamnatin hadin kan kasar da ya hanzarta ficewa …
A ci gaba da hare-haren da jiragen saman yakin kasar Rasha ke kai wa kan sansanonin 'yan ta'addan kungiyar Da'ish masu kafirta musulmi a kasar Siriya, jiragen sun halaka 'yan …
Sojojin gwamnatin Yamen da dakarun sa-kai na kasar sun yi nasarar halaka sojojin mamayar Saudiyya da 'yan korensu 378 a cikin 'yan kwanakin nan a Tsibirin Midi da ke lardin …
kotun tsarin mulki a jamhuriya ta amunce da zaben shugaban kasa zagaye na biyu da shugaban kasar Mahamadu Isufu ya lashe da kashi 92.51% .
Babban sakataren Majalisar Dinkin Duniya ya yi gargadi kan yiyuwar ci gaba da bullar tashe-tashen hankula a kasar Mali, don haka ya bukaci daukan matakan dakile matsalar tsaron kasar.
Kwamandan dakarun kare sararin samaniyya na dakarun kare juyin juya halin Musulunci na kasar Iran Birgediya janar Amir Ali Hajizadeh ya bayyana cewar Iran ba za ta taba dakatar da …
'Yan adawa a Jamhuriyar Nijar sun sanar da aniyarsu ta zama teburin tattaunawa da shugaban kasar Mahamadou Issoufou bayan da suka kaurace da zagaye na biyu na zaben shugaban kasar …
Hukumomin kasar Belgium sun ce adadin mutanen da suka mutu sakamakon hare-haren kunar bakin waken da aka kai birnin Brussels ranar Talata data gabata sun kai 31.