An Dakatar Da Wannan Shafin. Mun Koma Zuwa Parstoday Hausa
Top News
Shugaban kasar Rasha Vladimir Putin ya gudanar da wata zaman tattaunawa da
Hukumar shige da fice a tarayyar Nigeria ta bayyana cewa ta gano wasu yan kasar
Shugaban kasar Congo ya bayyana cewa yunwa ita cea babbar barzana ga
Jagoran juyin juya halin Musulunci Ayatullah Sayyid Ali Khamenei ya bayyana cewar makirce-makicen makiya na hana al'ummar mika mubaya'arsu ga tsarin Musulunci na kasar tsawon shekaru 37 din da suka …
Wednesday, 24 February 2016 09:28

Zaratan Sojojin Faransa A Kasar Libya

Shigar Zaratan Sojojin Faransa Cikin Kasar Libya
Wednesday, 24 February 2016 09:28

Kasar China Ta Girke Jiragen Yaki A Tekun Sin

Amurka ta sanar da cewa; Sin Ta Girke Jiragen Yaki A Tekin Sin Da Ake Takaddama A kansa
Kungiyar Tarayyar Afirka Za ta Aike Da Tawaga Zuwa Kasar Burundi
Yau Asabar 08 Ga Watan Esfanda Shekara ta 1394 Hijira Shamsia. Wacce tayi dai dai 18 ga watan Jamada0Ula shekara ta 1437 Hijira Kamaria. Har'ila yau wacce ta yi dai …
Tsoffin shugabannin kasar Ghana sun bukaci da a gudanar da zaben shugaban kasa da na 'yan majalisar kasar za a gudanar a kasar cikin kwanciyar hankali sannan kuma bisa inganci …
Saidai Yarjejeniyar ba ta shafi mayakan da ke da’awar jihadi ba a kasar ta Syria.
Monday, 22 February 2016 19:24

Fada Da Bokoharam A Kasar Kamaru

Musulmi Da Kiristoci Sun Hada Kai Domin Fada Da Bokoharam
Monday, 22 February 2016 19:24

Murkushe Masu Zanga-zanga a kasar Habasha

Kungiyar Kare Hakkin Bil-'adama ta "HUman Right Watch" ta yi Allah Wadai Da Murkushe Masu Zanga-zanga A Habasha.
Rahotanni da Jamhuriyar Nijar sun ce an dage gudanar da zaben shugaban kasar da na 'yan majalisu da aka gudanar jiya Lahadi zuwa yau Litinin a wasu jihohi na kasar …
A yau ne shugaban Mohammad Buhari na tarayyar Nigeria zai fara wani ziyarar aiki na mako guda zuwa kasashen Saudia da Qatar, inda ake saran batun farashin man fetur a …
Tsohon Priministan kasar Afrika ta tsakiya ya lashe zaben a zagaye na biyu na zaben shugaban kasa da aka gudanar a ranar 14 ga watan nan da muke ciki.
Jam'iyyun adawa a zaben da aka gudanar a jumhuriyar Niger a jiya Lahadi sun bayyana cewa an sabi wasu matsalolin a zaben da aka gudanar a jiya lahadin.
Gwamnatin kasar Algeria ta bayyana cewa dole ne duk wata rundunar sojoji ko kuma hare haren da za'a kaiwa yan ta'adda a kasar Libya su kasance karkashin dokokin kasa da …
Gwamnatin Aljeriya tana ci gaba da daukan matakan diflomasiyya da nufin ganin ta shawo kan manyan kasashen yammacin Turai da Amurka da suke kokarin ganin sun fara kaddamar da hare-haren …
Jam'iyyar Republican ta kasar Jamhuriyar Dimokaradiyyar Congo ta bayyana goyon bayanta ga shirin gudanar da zaman tattaunawa da gwamnatin kasar kan hanyoyin gudanar da zabuka a kasar.
An fara gudanar da zaben shugaban kasa da na 'yan majalisu a Jamhuriyar Nijar inda al’ummar kasar za su zabi sabon shugaban kasar cikin 'yan takara 15 da suke fafatawa …