An Dakatar Da Wannan Shafin. Mun Koma Zuwa Parstoday Hausa
Top News
Ministan yansandan ciki a kasar Iran ya bada sanrwan cewa jami'ansa tare da taimakon wasu jami'an tsaron kasar sun
Yan majalisar dokokin kasar Masar fiye da 100 ne suka bukaci a dakatar da wani daga cikinsu wanda ya karbi bakoncin jakadan HKI a gidansa kuma ana kallo kai
Shugaba Muhammadu Buhari na Nigeria ya bukaci gwamnatin kasar saidia ta kammala magana dangane da mutuwar mahajjatan Nigeria 274 a Mina a lokacin Hajjin shekarar da ta gabata.
Shugaban kasar Afirka ta Kudu Jacob Zuma ya sanar da cewa kungiyar Tarayyar Afirka za ta tura wata tawaga ta mutane 100 'yan kare hakkokin bil'adama da kuma wata tawagar …
Ministan cikin gidan Iran Abdul Ridha Rahmani Fadhli ya yaba da irin fitowar da al'ummar Iran suka yi yayin zabubbukan 'yan majalisar shawarar Musulunci da ta kwararrun na kasar ta …
Babban sakataren Majalisar Dinkin Duniya ya bayyana cewa; Cimma yarjejeniyar dakatar da bude wuta a Siriya, wata babbar dama ce da zata kai ga kawo karshen tashe-tashen hankula a kasar.
Friday, 26 February 2016 19:01

Sakamakon Zaben Nijar

Shugaba Mai Ci Muhammadu Yusuf Ne Akan Gaba
Friday, 26 February 2016 18:58

Tsawaita Lokacin Zabe A Iran Har Sau Hudu

Ma'aikatar Harkokin Cikin Gida Ta Tsawaita Loakcin Zabe
Kwamitin tsaron Majalisar Dinkin Duniya ya jaddada wajabcin kawo karshen duk wani tashe-tashen hankula a kasar Siriya.
Shugaban jam'iyyar adawa ta the Rally of Democratic Forces (RFD) a kasar Mauritaniya ya bukaci shugaban kasar da ya yi murabus daga kan mukaminsa.
Majalisar tarayyar Turai ta kada kuri'ar amincewa kasashen kungiyar su daina sayarwa kasar Saudia makamai don hare haren da take kaiwa kan fararen hula a kasar tun farkon shekarar da …
A dazu dazun nan ne aka fara zaben majalisun dokoki da kuma na Majalisar Kwararru masu zaben Jagora a duk fadin kasar Iran.
Sakatarin harkokin wajen kasar Amurka John Kerry Ya bukaci Majalisar dokokin kasar ta jinkirta tsawaita wasu jerin takunkuman da aka dorawa JMI wadanda kuma zasu kawo karshe a wannan shekara.
Kakain ma'aikatar tsaron kasar Kenya ya bayyana cewa sanarwar da gwamnatin kasar Somalia ta bayar kan kissan sojojin kasar Kenya 180 zuwa 200 a Somalia ba abin amincewa ba ne.
Majalisar tarayyar Turai ta kada kuri'ar amincewa kasashen kungiyar su daina sayarwa kasar Saudia makamai don hare haren da take kaiwa kan fararen hula a kasar tun farkon shekarar da …
Yan adawa a kasar Chadi sun nuna adawarsu da shirin shugaban kasar na kokarin yin tazarce a kan karagar shugabancin kasar ta hanyar gudanar da yajin aiki da rashin fitowa …
Majalisar Dinkin Duniya ta yi gargadi kan karin yawaitar 'yan gudun hijira a lardin Darfur ta Arewa da ke yammacin kasar sakamakon ci gaba da dauki ba dadi tsakanin sojojin …
Kungiyar Kare Hakkin Bil-Adama ta Amnesty International ta yi kakkausar suka kan gwamnatin Afrika ta Kudu kan rashin kame shugaban kasar Sudan Umar Hasan Albashir da ake zargin da tafka …
Gwamnatin kasar Ivory Coast ta sanar da cewa ta ba wa hambararren shugaban kasar Burkina Faso Blaise Compaore takardar zama dan kasar lamarin da zai iya yin kafar ungulu ga …
Kungiyar gabayyar tattalin arziki na kasashen yamacin Africa ECOWAS ko