An Dakatar Da Wannan Shafin. Mun Koma Zuwa Parstoday Hausa
Top News
Yaki na tsawon shekaru biyu a kasar Sudan ta Kudu ya cinye rayukan mutane akalla 50,000
Wasu kungiyoyi da dama a kasar Masar sun yi All.. wadai da kasashen larabawa
Babban sakataren Majalisar dinkin suniya Banki Moon ya fara wani ziyarar aiki a
Thursday, 03 March 2016 07:39

Shugaban Kasar Turkiya Ya Ziyarci Najeriya

Shugaba Rajab Tayyib Urdogan Na Turkiya Ya Ziyarci Kasashen Najeriya Da Ghana
Thursday, 03 March 2016 07:30

Boko Haram: Satar Kananan Yara

An Zargi kungiyar Bokoharam da satar kananan yara da kuma maida wasu dubbai 'yan gudun hijira.
Hukumar Jarrabawa Ta JAMB A Nigeria Ta Fitar Da Sakamakon Jarrabawa Na Yara 200,000
Matsalar rashin ma'aikata tana barazana da masana'antar ma'adinai a kasar Afrika ta
samun hadin kai wajen tafiyar da matsalar yan gudun hijira da suke fama da ita.
Sabon shugaban kasara Afrika ta tsakiya ya bayyana cewa hadin kan kasa da kuma
Shugaban kungiyar Hizbullah ta kasar Labanon Sayyid Hasan Nasrallah ya bayyana cewar babban abin da kasar Saudiyya ta sa a gaba shi ne haifar da rikici da fitina tsakanin Shi'a …
Shugaban kasar Afirka ta kudu Jacob Zuma ya tsallake wani kokari na tsige shi a yayin kuri’ar nuna rashin amincewa da gwamnatinsa da aka kada a majalisar dokokin kasar a …
Shugaban tarayyar Nigeria Mohammadu Buhari ya bayyana cikekken goyon bayansa ga samar da kasashen Palasdinu
Gwamnatin tarayyar Nigeria ta fara shirin samar da kamfanin jiragen sama na kasa.
Shugaban babban bankin kasar Faransa ya bayyana cewa idan faduwar farashin man fetur a kasuwannin ya dauki dogon lokaci babban bankin Turai zai canza siyasarsa kan kadarorinsa.
Majalisar kasashen Larabawa ta yi All...wadai da shawarar da majalisar tarayyar Turai
Shugaban jami'ar Azhar ta kasar Masar ya jaddada cewa; Haramtacciyar kasar Isra'ila ce kadai ke amfana daga duk wani rikicin mazhaba da ke faruwa a tsakanin al'ummar musulmin duniya musamman …
Jami'an tsaron Masar sun kai hare-hare kan wasu gungun 'yan ta'adda a yankin Sina na kasar, inda suka kashe 'yan ta'adda goma sha uku.
Harkar tsaro tana ci gaba da tabarbarewa a yankunan garin Gao da ke gabashin kasar Mali.
Babban sakataren Majalisar Dinkin Duniya ya bukaci gudanar da bincike kan hare-haren wuce gona da iri da mahukuntan Saudiyya ke jagoranta kan kasar Yamen.
MDD da kungiyoyin agaji na kasa da kasa sun ce a shirye suke domin agazawa wasu 'yan kasar 154,000 dake cikin mawuyacin hali a wasu yankunan kasar dake da wahala …