An Dakatar Da Wannan Shafin. Mun Koma Zuwa Parstoday Hausa
Top News
Hukumar kula da 'yan gudun hijira ta MDD ta nuna matukar damuwar ta dangane da yarjejeniyar wucin gadin da kungiyar tarraya Turai ta cimma da Turkiya kan 'yan gudun hijira.
Tuesday, 08 March 2016 12:39

Sakamakon Zaben Kasar Benin

An sanar da sakamakon zaben shugaban kasar Benin.
Ministan harkokin wajen Nijeriya Mr. Geoffrey Onyama ya bayyana cewar sabanin korafe-korafen da wasu suke yi, shigar Nijeriya rundunar hadin gwiwar kasashen Musulmi karkashin jagorancin Saudiyya don 'fada da ta’addanci' …
Wasu gungun 'yan ta'adda sun farma garin Ben Gardane da ke gabashin kasar Tunusiya kusa da kan iyaka da kasar Libiya a safiyar yau Litinin, inda suka fuskanci mai da …
Gwamnatin Nigeria ta bada labarin cewa jami'an tsaron kasar ta kama
Monday, 07 March 2016 05:52

An Kammala Zaben Shugaban Kasa A Benin

An gudanar da zaben shugaban kasa a kasar Benin a jiya Lahadi inda masu zabe a kasar zasu zabi mutum guda a cikin yan
Wakilin komitin sulhu na majalisar dinkin duniy ya gana da Priministan
Gwamnatin kasar Masar ta bada sanarwan cewa kungiyar Ikhwanul
Sunday, 06 March 2016 13:23

Jana'izar Hassan al-Turabi A kasar Sudan

Sudan: Jana'izar Hassan Turabi A Birnin Khartum
Saturday, 05 March 2016 19:42

Mutuwar Hassan al-Turabi Na Sudan

Dr. Hassan al-Turaby Na Sudan ya Rasu Yana Dan Shekaru 84
Jakadan Saudiyya a Majalisar Dinkin Duniya ya yi suka kan sabon kudurin da kwamitin tsaron Majalisar Dinkin Duniya ya fitar kan matsalolin rayuwa da al'ummar Yamen suka shiga sakamakon hare-haren …
Gwamnatin Aljeriya ta bayyana cewa zata yi kokarin samar da cibiyar makamashin nukiliya na zaman lafiya a kasar domin bunkasa ci gabanta ta hanyar bada kwangilar gina cibiyar ga kasar …
Na'aibin limamin Juma'ar birnin Tehran Ayatullah Sayyid Ahmad Khatami yayi Allah wadai da sanya kungiyar Hizbullah ta kasar Labanon cikin kungiyoyin ta'addanci da kungiyar kasashen larabawan Tekun Fasha ta yi, …
Gwamnatin kasar Burundi ta yi maraba da nada sabon mai shiga tsakaninta da yan
Wata kotu a kasar Somalia ta yanke hukuncin kisa kan wani dan jarida wanda ta
Mutanen kasar benin da dama suna ci gaba da nuna rashin amincewarsu da
Shugaban kasar Turkia Rajab Tayyeeb urdugan wanda yake ziyarar aiki a kasar
Babban daraktan bangaren kula da harkar ilimi da al'adu na kungiyar hadin kan kasashen musulmi "ASESCO" a takaice ya bayyana cewa: Yaki da ta'addanci yana bukatar hadin gwiwa tsakanin dukkanin …
Babban sakataren Majalisar Dinkin Duniya ya bayyana tsananin damuwarsa kan yadda ayyukan ta'addanci ke kara habaka a kasashen nahiyar Afrika tare da gabatar da bukatar hada karfi tsakanin kasashen duniya …
Shugaban kasar Senegal ya yi kira ga kasashen duniya su dauki matsayi guda kan