An Dakatar Da Wannan Shafin. Mun Koma Zuwa Parstoday Hausa
Top News
Majiyar rundunar tabbatar da zaman lafiya ta
Gwamnatin Syria, ta ce makomar shugaban kasar Bashar Assad, ba ya daga cikin abubuwan da za a tattaunawa a taron sulhun da za a fara farkon mako mai zuwa a …
Firaministan Iraki Haidar Al'Abadi ya bayana a wannan Asabar cewa kasar sa zata mayar wa da kungiyar Da'esh martani gameda amfani da makami mai guba da yayi sanadin rasuwar wata …
Lauyan jagoran 'yan adawa a Nijar Hama Amadou, Mossi Boubacar ya sanar da cewa Hama Amadou zai shiga zaben shugaban kasar zagaye na biyu da za a gudanar a ranar …
Mataimakin babban hafsan hafsoshin dakarun kasar Iran Birgediya Janar Massoud Jaza'iri ya bayyana cewar Jamhuriyar Musulunci ta Iran za ta ci gaba da shirinta na kera makamai masu linzami ko …
Shugaban kasar Angola ya sanar da aniyarsa ta rashin yin tazarce a kan karagar mulkin kasar bayan kawo karshen wa'adin mulkinsa a shekara ta 2018.
Kungiyar ta'addanci ta Da'ish mai kafirta musulmi ta sanar da nadin sabon shugabanta a kasar Libiya mai suna Abdul-Qadir Annajadi a matsayin wanda ya maye gurbin Abu Mughirah Al-Qahdati da …
Hukumar zabe a kasar Afrika ta Tsakiya ta bada sanarwa a jiya Alhamis kan cewa ta
Majiyar muryar Jumhuriyar musulunci ta Iran daga birnin Newyork ya bayyana
Kungiyar Kasashen Larabawa Ta Bada Sanarwa A jiya Alhamis cewa Ahmad
Jagoran juyin juya halin Musulunci Ayatullah Sayyid Ali Khamenei ya bayyana cewar yakukuwan da suke faruwa a Gabas ta tsakiya, wasu yakukuwa ne da suke da alaka da siyasa sannan …
Majalisar dinkin duniya ta bayyana cewa, za a fara sabuwar tattaunawar sasanta rikicin Syria a ranar 14 ga wannan watan na Maris kuma tattaunawar wadda za a gudanar a birnin …
A Jamhuriya Nijar tun dai bayan da kawancen adawa na kasar ya sanar da kauracewa zaben shugaban kasar zagaye na biyu, har yanzu babu tabas akan makomar zaben ko kuma …
Gwamnatin Nigeria da bankin Swisland sun rattaba hannu kan yerjejeniyar dawo da kudaden da aka
Ma'aikatan kamafanin man fetur na Nigeria NNPC sun fara wani yajin aiki a duk fadin kasar a yau Laraba.
Gwamnatin kasar Morocco ta soki matsayin da babban sakataren
Gwamnatin Kasar Algeria ta hana Mohammad Uraifi wani fitaccen
Shugaban Jami'an Al-Azhar ta kasar Masar ya sake bukatar a
A samamen da jami'an tsaron Tunusiya ke ci gaba da gudanarwa a yankunan garin Ben Gardane da ke shiyar kudu maso gabashin kasar kusa da kan iyaka da kasar Libiya …
Shahararren marubuci kuma masanin harkokin yau da kullum dan kasar Masar Fahmi Huwaidi ya bayyana cewa; Zargin da gwamnatin Masar ta yi kan kungiyar Palasdinawa ta Hamas da hannu a …