An Dakatar Da Wannan Shafin. Mun Koma Zuwa Parstoday Hausa
Top News
Jagoran juyin juya halin Musulunci Ayatullah Sayyid Ali Khamenei ya ja kunnen wasu kasashen turai dangane da irin goyon bayan ayyukan ta'addanci da tsaurin ra'ayi da suke yi wanda ya …
Shugaban kasar Iran Dakta Hasan Ruhani ya bayyana cewar ayyukan ta'addanci suna ci gaba da zama babbar barazana ga zaman lafiyar dukkanin kasashen duniya, don haka akwai bukatar aiki tare …
Majalisar Dinkin Duniya ta yi gargadi kan bullar cututtuka a tsakanin kananan yara a Jamhuriyar Afrika ta Tsakiya sakamakon matsalar rashin abinci mai gina jiki da na harkar kiwon lafiya …
Wasu bama-bamai har guda biyar sun tashi a sassa daban daban na kasar Rasha kuma uku daga cikinsu hare-hare ne na kunan bakin wake.
Ministocin harkokin waje na kasashen kungiyar G7 masu karfin tattalin arziki, ciki har da John Kerry, sun halarci taron tunawa da wadanda suka mutu a Hiroshima.
A yau Lahadi ne al'ummar Chadi suke gudanar da zaben shugaban kasa tsakanin shugaba mai ci Idris Deby da wasu 'yan takara goma sha biyu daga jam'iyyun adawar kasar.
Jamhuriyar Musulunci ta Iran ta yi watsi da zargin sakataren harkokin wajen Amurka John Kerry na cewa tana barazana ga tsaron yankin Gabas ta tsakiya tana mai cewa wajibi ne …
Rahotanni daga Belgium na cewa mutumin nan mai suna Mohammed Abrini da aka cafke jiya, ya tabbatar da cewa lalle shi ne "Mai Malafa", da ake zargi shi ne mutum …
Ministan harkokin wajen Jamhuriyar Dimokaradiyyar Congo ya zargi kwamitin tsaron Majalisar Dinkin Duniya da kokarin kunna wutan rikici a kasarsa ta hanyar tunzura wasu al'ummar kasar.
Mukaddashin babban hafsan hafsoshin sojojin Iran Birgediya Janar Massoud Jazayeri yayi watsi da bukatar sakataren harkokin wajen kasar Amurka John Kerry na tattaunawa da Iran kan shirin makamanta masu linzami …
Kwamitin tsaron Majalisar Dinkin Duniya ya kara tsawaita wa'adin takunkumin da ya kakaba kan kasar Sudan ta Kudu sakamakon yakin basasan da ya bulla a kasar tun a karshen shekara …
Majiyar rundunar sojin Amurka ta yi gargadi kan kara yawaitar 'yan ta'adda kungiyar Da'ish a cikin kasar Libiya, inda a halin yanzu yawansu ya doshi dubu hudu zuwa dubu shida.
Yan gudun hijiran Palasdinawa da suke rayuwa a sansanin 'yan gudun hijira da ke kasar Lebanon sun bukaci tallafin Majalisar Dinkin Duniya domin warware musu wasu daga cikin matsalolinsu.
Cibiyar bincike ta Enterprise ta kasar Amurka ta bayyana cewa; Shugaban kasar Turkiyya ba zai taba barin a kawo karshen kungiyar ta'addanci da Da'ish mai kafirta musulmi da suka yi …
Babban kwamandan dakarun kare juyin juya halin Musulunci Manjo Janar Muhammad Ali Jafari ya bayyana cewa Jamhuriyar Musulunci ta Iran za ta ci gaba da goyon bayan gwamnatin kasar Siriya …
Kotun duniya mai hukunta manyan laifuka (ICC) ta yi watsi da tuhumar da ake yi wa mataimakin shugaban kasar Kenya William Ruto na hannu cikin tashe-tashen hankulan da suka biyo …
Kwanaki biyu bayan tonon asirin Panama, shugaban Amurka barack Obama ya bayana cewa kaucewa biyan hajari babbar matsala ce ga duniya.
Majalisar dokokin kasar Afirka ta kudu tayi watsi da yunkurin tsige shugaban kasar Jacob Zuba.
Tuesday, 05 April 2016 16:25

ICC Ta Yi Watsi Da Shari'ar William Ruto

Kotun hukuntan mayan laifuka ta duniya ta yi watsi da shari'ar da take yiwa mataimakin shugaban kasar Kenya, William Ruto dangane da tuhumar laifukan yaki da ake yi masa.
Jamhuriyar Musulunci ta Iran ta sanar da tura wasu dakarun sojojinta na kasa na musamman zuwa kasar Siriya a ci gaba da taimakon da Iran take ba wa sojojin Siriya …
Page 1 of 335