An Dakatar Da Wannan Shafin. Mun Koma Zuwa Parstoday Hausa
Ko Kun San
Saturday, 24 April 2010 17:52

urdee behesht

Yau lahadi 5 - Urdi-Behesht-1389H.Sh=10-J-San-1431H.K=25-April-2010M.Shekaru 39 da suka gabata a rana irin ta yau wato 25-Aprilu-1971M, kimanin mutanen Amurka dubu 200 suka gudanar da zanga zangan nuna damuwarsu da kasar …
Yau lahadai 01-Farvaddeen -1389H.SH=05R-Thani-1431H.K=21-Maris-2010M.Yau ne daya ga watan Farvaddeen, watan farko a cikin fasalin Bahar, lokacinda Iska a nan yankin yake dai daita ba zafi ba sanyi, kuma kasa take …
Wednesday, 17 February 2010 18:01

Esfan 1388-R-awwal 1431 Feb-March 2010

Yau asabar 01-Esfan-1388 h.sh= 05-R-awwal-1431 h.k=20-Feb-2010m.Shekaru 82 da suka gabata a rana irin ta yau wato 20-feb-1928m, sakamakon wata yerjejenia tsakanin kasar Jordan da turawan Ingila yan mulkin mallaka, kasar …
Thursday, 21 January 2010 06:35

Bahman -1388 H.sh=Safar-Jenuary/February

Yau alhamis 01-bahman-1388 h.sh=05-safar-1431 h.k=21-jeneru-2010m.Shekaru 45 da suka gabata a rana irin ta yau wato 01-bahman-1343 h.sh, Wasu masulmi masu gwagwarmaya a Iran sun halaka Priministan kasar Hassan Ali Mansuri. …
Saturday, 19 December 2009 14:55

Day=Dec/Jan-Muharram

Yau 01-Day-1388 h.sh=05-Muharram-1431h k=22-decemba-2009m.Shekaru 316 da suka gabata a rana irin ta yau wato 22-decemba-1693m, Wani girgizan kasa mai karfi ya aukawa tsibirin sisal a kudancin kasar Italiya, wanda ya …
Saturday, 21 November 2009 06:41

Aazar 1388=Zulhajji-Nov/Dec.

Yau lahadi 01-Aazar -1388 h.sh=04-zulhajji-1430 h.k=22-nuwamba-2009m.Shekaru 132 da suka gabata a rana irin ta yau wato 22-nuwamba-1877m, Tomas Adison ya sami nasarar kirkiro na'urar mai-maita sauti ta Garmaho. Adoson ya …
Tuesday, 20 October 2009 20:25

Aaban 1388 h sh -zul-qeeda 1430

Yau jumma'a 1-Aaban-1388 h.sh=04-Zeekada-1430 h.k=23-oktoba-2009m.Shekaru 32 da suka gabata a rana irin ta yau wato 1-Aaban-1356 h.sh Ayatul...Sayeed Mustafa khumaini, babban dan Imam Khumaini(qs) ya yi shahada a birnin Najaf …
Friday, 25 September 2009 11:44

Mehr-1388 H.SH= Shawwal 1430 h.k=Satumba-2009m

Yau laraba 01-Mehr-1388hsh=4-shawwal-1430h.k=23-satumba-2009m.Shekaru 18 da suka gabata a rana irin ta yau wato 23-satumba-1991m, Kasar Armenistan ta bayyana ballewarta da kuma samun encin daga Tarayyan Soviet. A karni na Shidda …
Sunday, 16 August 2009 11:27

Shehrewar-1388-ramdan-1430-Augus/Sep-2009

Yau lahadi 01-sharivar-1388h.sh=02-ramadan-1430h.k=23-Augusta-2009m. Shekaru 70 da suka gabata a rana irin ta yau wato 23-Augusta-1939m, kasashen Jamus karkashin jagorancin Hitla da Tarayyan soviet karkashin jagorancin Stalin sun rattaba hannu kan yerjejeniyar …
Monday, 03 August 2009 18:32

Khurdod 1388 Yuni 2009

Yau Asabar, 9 ga watan Khurdod 1388,h.sh =5-J-Sani-1430h.k=30-Mayu-2009m. Shekaru 91 da suka gabata a irin wannan rana ta yau, wato 30/mayu/1918 Miladiyya.Aka kawo karshen yakin Maren, wanda aka yi na …
Saturday, 01 August 2009 11:55

Tir-1388 H.SH-July-2009M-Rajab-1430H K.

Yau litinin 01- Tir-1388 h.sh= 28-j-Sani-1430 h.k=22-Yuni-2009m.  Shekaru Yau talata 2/Tir/1388.h.sh.wacce tayi dai-dai da 29/J-sani/1430 =23/yuni/2009m. Sheharu 202 da suka gabata a rana irin ta yau wato,23/Yuni/1757m. Aka fara yaki na farko …
Yau alhamis 1-murdod-1388 h.sh = 30-rajab-1430 h.k = 23-yuli-2009 m.  Shekaru 211 da suka gabata a rana irin ta yau wato 23-yuli-1798 m, sojojin Napolio sun mamaye birnin Al-kahira na kasar …
Page 38 of 38