An Dakatar Da Wannan Shafin. Mun Koma Zuwa Parstoday Hausa
Ko Kun San
Masu sauraro ko kun san cewa shekaru 152 da suka gabata a rana irin ta yau wato 23-Augusta-1860M, aka haifi Paul Nipkow dan kasar Jamus, kuma daya daga cikin masanan …
Masu sauraro ko kun san cewa shekaru 53 da suka gabata a rana irin ta yau wato 21-Augusta-1959M, gwamnatocin kasashen Iran, Turkiya, Pakistan da kuma Britania sun kafa wata kungiyar …
Masu sauraro ko kun san cewa shekaru 44 da suka gabata a rana irin ta yau wato 20-Augusta -1968M, Sojojin kungiyar tsaro ta WASO karkashin jagorancin sojojin tarayyar Soviet sun …
Masu sauraro ko kun san cewa shekaru 21 da suka gabata a rana irin ta yau wato 19-Augusta-1991M, Wasu kamandojin sojojin tarayyar Soviet na lokacin sun yi juyin mulki wa …
Masu saurrao ko kun san cewa shekaru 59 da suka gabata a rana irin ta yau wato 28-Murdod-1332H.SH. Hukumar leken asiri ta CIA na kasar Amurka tare da tokoranta na …
Masu sauraro ko kun san cewa shekaru 24 da suka gabata a rana irin ta yau wato 27-murdod-1367H.SH, komitin tsaro na MDD ya fitar da wani kuduri mai lamba 598 …
Masu sauraro ko kun san cewa shekaru 873 da suka gabata a rana irin ta yau wato 27-Ramadan-560H.K. Aka haifi Muhyiddeen Abubakar Bin Mohammad wanda aka fi saninsa da Ibnul …
Masu sauraro ko kun san cewa shekaru 19 da suka gabata a rana irin ta yau wato 25-Murdod-1372H.SH, Aya. Sayyeed Abdul-ala Musawi Sabziwari, daya daga cikin manya manyan malaman addini …
Masu sauraro ko kun san cewa shekaru 65 da suka gabata a rana irin ta yau wato 14-Augusta-1947M, kasar Paksitan balle daga kasar India kuma ta same ‘yenci daga hannun …
Masu sauraro ko kun san cewa shekaru 52 da suka gabata a rana irin ta yau wato 13-Augusta-1960M, Kasar Afrika ta tsakiya ta sami ‘yencin kanta daga hannun turawan faransa …
Masu sauraro ko kun san cewa shekaru 59 da suka gabata a rana irin ta yau wato 22-Murdod-1332H.SH, Sarki Muhammad Riza Palawi, sarkin kasar Iran na karshe ya tube Priministan …
Masu sauraro ko kun san cewa shekaru 60 da suka gabata a rana irin ta yau wato 11-Aug-1952M. Sarkin kasar Ethiopia Haile Selassi ya rattaba hannun kan kudurin MDD wanda …
Masu sauraro ko kun san cewa shekaru 1393 da suka gabata a rana irin ta yau wato Aliyu dan Abitalib (a) wasiyyin manzon Allah (s) kai tsaye bayan rasuwarsa ya …
Masu sauraro ko kun san cewa shekaru 1425 da suka gabata a rana irin ta yau wato 20-Ramadan-08H.K, manzon Allah (s) tare da mayaka kimani dubu 10 ya kwace iko …
Masu sauraro ko kun san cewa shekaru 1393 da suka gabata a rana irin ta yau wato 19-Ramadan-40H.K. Abdurraham Bin Muljam almuradi, daga cikin khawarijawa ya sari Amirul muminina Aliyu …
Masu sauraro ko kun san cewa shekaru 30 da suka gabata a rana irin ta yau wato 07-Augusta-1982M, wakilan Kasashen  Amurka, Lebanon da kuma kungiyar Kwatar ;yencin Palasdinwa ta PLO …
Masu sauraro ko kun san cewa shekaru 1434 da suka gabata a rana irin ta yau wato 17-Ramadan-Shekara guda kafin hijira, bisa wasu ingantattun riwayoyi, Allah ta’ala ya aiko da …
Masu sauraro ko kun san cewa 35 da suka gabata a rana irin ta yau wato 15-Murdod-1356H.SH. Amir Abbas Huwaida Priministan kasar Iran na tsawon shekaru 13 ya sauka daga …
Masu sauraro ko kun san cewa shekaru 1430 da suka gabata a rana irin ta yau wato 15-Ramadan-03 H.K. Aka haifi Imama Hassan Al-Mujtaba, jikan manzon Allah (s) na farko, …
Masu sauraro ko kun san cewa shekaru 98 da suka gabata a rana irin ta yau wato 03-August-1914M, aka bude mashigar ruwa ta Panama wacce ta hada manya manayn tekunan …