An Dakatar Da Wannan Shafin. Mun Koma Zuwa Parstoday Hausa
Ko Kun San
Masu sauraro ko kun san cewa shekaru 64 da suka gabata a rana irin ta yau wato 11-Satumba-1948M, Muhammad Ali Janah wanda akewa lakabi da babban jagora wanda kuma ya …
Masu sauraro ko kun san cewa shekaru 58 da suka gabata a rana irin ta yau wato 10-satumba-1954M, an yi wata girgizan kasa mai tsananin karfi a yakasar Aljeria wanda …
Masu sauraro ko kun san cewa shekaru kasar Korea ta arewa ta shelanta samun yenci da kuma bellewa daga korea ta kudu bayan yankin duniya na biyu. A duk tsawon …
Masu sauraro ko kun san cewa shekaru 71 da suka gabata a rana irin ta yau wato 08-Satumba-1941m, watanni ukku kafin harin da sojojin NAZI na kasar Jamus suka kaiwa …
Masu sauraro ko kun san cewa shekaru 113 da suka gabata a wasu masu fafutukan neman yencin kasar China sun fara wani yunkurin samarwa kasar yencin daga mulkin mallaka da …
Masu sauraro ko kun san cewa shekaru 47 da suka gabata a rana irin ta yau wato   06-Satumba-1965M, bayan tashe-tashen hankula na kimanin wata guda a yankunan kan iyakar kasashen …
Masu sauraro ko kunn san cewa shekaru 34 da suka gabata a rana irin ta yau wato 15-Sharivar-1957H.SH, a dai dai lokacinda zanga zangar yin Allah wadai da gwamnatin sarki …
Masu sauraro ko kun san cewa shekaru 31 da suka gabata a rana irin ta yau wato 14-Sharivar-1360H.SH, Aya. Ali Quddusi babban mai shigar da kara na juyin juya halin …
Masu sauraro ko kun san cewa shekaru 69 da suka gabata a rana irin ta yau wato 03-Satumba-1943m, aka kulla yerejejeniyar mika ikon kasar Italia ga sojojin kawance a yakin …
Masu sauraro ko kun san cewa shekaru 211 da suka gabata a rana irin ta yau wato 02-Satumba-1801M, bayan yakoka da dama tsakanin sojojin daular Usmaniyya da kuma na turawan …
Masu sauraro ko kun san cewa shekaru 51 da suka gabata a rana irin ta yau wato 01-Satumba-1961M, aka kafa kungiyar yan ba ruwammu wacce ake kira Non Aliance movement …
Masu sauraro ko kun san cewa shekaru 34 da suka gabata a rana irin ta yau wato 31-Augusta-1978M, Imam Musa Sadar daya daga cikin manyan manyan malaman addini a kasar …
Masu sauraro ko kun san cewa shekaru 13 da suka gabata a rana irin ta yau wato 30-Augusta-1999M. Mutanen Timor ta gabasa sun sami yenci daga kasar Indonasia bayan wani …
Masu sauraro ko kun san cewa shekaru 31 da suka gabata a rana irin ta yau wato 08-sharivar-1360H.SH, Shugaban kasar Iran na lokacin Dr Muhammad Ali Rajaee da kuma Priministan …
Masu sauraro ko kun san cewa shekaru 60 da suka gabata a rana irin ta yau wato 07-Shahrivar-1331H SH, Aya. Al-Uzma Sayyeed Muhammad Taki Khunsari daya daga cikin manya manyan …
Masu sauraro ko kun san cewa shekaru 1686 da suka gabata a rana irin ta yau wato 27-Augusta-326M, Birnin Kustanteen ya zama babban birnin daular rumawa ta gabasa. Sarki Kustanteen …
Masu sauraro ko kun san cewa shekaru 89 da suka gabata a rana irin ta yau wato 08-shawwal-1344H.K. Wahhabiyawa sun rusa hubbaren da aka gina kan kaburburan iyalan gidan manzon …
Masu sauraro ko kun san cewa shekaru 917 da suka gabata a rana irin ta yau a shekara 1095M, An fara wasu jerin yake yake a tsakanin musulmi da kiristoci …
Masu sauraro ko kun san cewa shekaru 83 da suka gabata a rana irin ta yau wato 24-Augusta-1929M, Palasdinawa a birnin Qudus sun fara wata tarzoma wacce ake kira tarzoman …
Masu sauraro ko kun san cewa shekaru 70 da suka gabata a rana irin ta yau wato 23-Augusta-1942M, aka yi yaki mai tsanani tsakanin sojojin kasar Jamus da kuma na …