An Dakatar Da Wannan Shafin. Mun Koma Zuwa Parstoday Hausa
Ko Kun San
Masu sauraro ko kun san cewa shekaru 52 da suka gabata a rana irin ta yau wato 01-Octoba-1960m, Kasar Nigeria da ke yammacin Africa ta sami yencin kanta daga hannun …
Masu sauraro ko kun san cewa shekaru 74 da suka gabata a rana irin ta yau wato 30-Satumba-1938M, aka gudanar da taron Munikh a cikin kasar Jamus. Munufar wannan taron …
Masu sauraro ko kun san cewa shekaru 31 da suka gabata a rana irin ta yau wato 08-Mehr-1360H.SH, wasu manya manyan komadojin sojojin Jamhuriyar Musulunci ta Iran sun kai ga …
Masu sauraro ko kun san cewa shekaru 1285 da suka gabata a rana irin ta yau wato 11-zulkida-148H.K. An haifi Imam Aliyu dan Musa (a) wanda akewa lakabi da Imam …
Masu sauraro ko kun san cewa shekaru 63 da suka gabata a rana irin ta yau wato 27-Satumba-1949M, Gwamnatin kasar China karkashin shugabancin Chiyon-Chaychec ta zabi Birnin Bejin, birni wanda …
Masu sauraro ko kun san cewa shekaru 50 da suka gabata a rana irin ta yau wato 26-Satumba-1962M, Bayan wani juyin mulki wanda sojoji suka yi wa sarkin kasar Yemen …
Masu sauraro ko kun san cewa shekaru 15 da suka gabata a rana irin ta yau wato 25-Satumba-1997M. Wasu jami’an hukumar leken asiri na HKI Mosada sun yi kokarin kashe …
Masu sauraro ko kun san cewa shekaru 73 da suka gabata a rana irin ta yau wa to 24-Satumba-1939m, sojojin kasar Jamus sun fara luguden boma bomai ta jiragen sama …
Masu sauraro ko kun san cewa shekaru 80 da suka gabata a rana irin ta yau wato 23-Satumba-1932m, aka kafa kasar saudia. Kasar saudia dai nan ne mahaifar manzon Allah …
Masu sauraro ko kun san cewa shekaru  52 da suka gabata a rana irin ta yau wato 22-satumba-1960M, Kasar Mali da ke arewacin yammacin Africa ya sami yencin kansa daga …
Masu sauraro ko kun san cewa shekaru 103 da suka gabata a rana irin ta yau wato 21-Satumba-1909m, aka haife Dr Kwame Nkurmo tsohon shugaban kasar Ghana a birnin Acra. …
Masu sauraro ko kun san cewa shekaru 181 da suka gabata a rana irin ta yau wato 20-Satumba- 1931M. Aka kere motar Bus ta farko mai amfani da tururi ko …
Masu sauraro ko kun san cewa shekaru 21 da suka gabata a rana irin ta yau wato 19-satumba-1991M, gwamnatin kasar Amurka da kuma ta kasar Kuwaita sun rattaba hannu kan …
Masu sauraro ko kun san cewa shekaru 1260 da suka gabata a rana irin ta yau wato 01-zulkida-173H.K. aka haifi Fatima Ma’asuma diyar Imam Musa bin Ja’afar (a) limami na …
Masu sauraro ko kun san cewa shekaru 30 da suka gabata a rana irinnta yau wato 17-satumba-1982M, aka yi wa Palasdinawa yan gudun hijira a sansanoninsu da ke Sabra da …
Masu sauraro ko kun san cewa shekaru 81 da suka gabata a rana irin ta yau wato 16-satumba-1931M, gwamnatin kasar Italia yan mulkin mallaka a kasar Libya sun rataya Umar …
Masu sauraro ko kun san cewa shekaru  54 da suka gabata a rana irin ta yau wato 15-satumba-1958m, likitoci a karon farko a duniya sun gano kwayar cuta mai haddasa …
Masu sauraro ko kun san cewa shekaru 1436 da suka gabata a cikin watan shawwal-shekaru ukku kafin hijira daga makka zuwa madina. Manzon Allah (s) ya je garin Da’ifa kusa …
Masu sauraro ko kun san cewa shekaru 762 da suka gabata a rana irin ta yau aka fara yakin Mansuriyya tsakanin sojojin musulmi da kuma kiristoci a kasar Palasdinu. Yakin …
Masu ko kun san cewa shekaru 1285 da suka gabata a rana irin ta yau wato 25-shawwal-148H.K, Imam Ja'afar Assadiq (a) limami na 6 daga limamai masu tsarki daga iyalan …