An Dakatar Da Wannan Shafin. Mun Koma Zuwa Parstoday Hausa
Masu sauraro ko kun san cewa shekaru
Masu sauraro ko kun san cewa shekaru
Masu sauraro ko kun san cewa s
Masu saurrao ko kun san cewa shekaru 271 da suka gabata a rana irin ta yau wato 10-yuli-1741m, wani mai yawan gano kasashen duniya mai suna Vitus Bering dan kasar …
Masu sauraro ko kun san cewa shekaru 10 da suka gabata a rana irin ta yau wato 09-Yuli-2002M, bayan wani taron da shuwagabannin kasashen Afrika suka yi a birnin Durban …
Masu sauraro ko kun san cewa shekaru 18-08-yuli-1994M. Kim Il-sung shugaban kasar Koriya ta arewa na farko kuma babban sakataren jam'iyyar gurguzu na kasar  ya rasu. An haifi Kim Il-sung …
Masu sauraro kom kun san cewa shekaru 27 da suka gabata a rana irin ta yau wato 17-Teer-1364H.SH, Aya. Rabbani Amlashi, daga daga cikin manya manyan malamai wadanda suka jagoranci …
Masu sauraro ko kun san cewa shekaru 48 da suka gabata a rana ta 06-Yuli-1964M, Kasar Malawi a nahiyar Afrika ta sami yencin kanta daga turawan ingila yan mulkin mallaka. …
Masu sauraro ko kun san cewa shekaru 1178 da suka gabata a rana irin ta yau wato 15-Shaaban-255H.K. Aka haifi mai ceton dan adam daga zuluncin azzalumai, wato Imam Muhammad …
Masu sauraro ko kun san cewa shekaru 30 da suka gabata a rana irin ta yau wato 14-teer-1361H.SH, kungiyar Falanja ta kiristoci masu dasawa da HKI a lokacinda take mamaye …
Masu sauraro ko kun san cewa shekaru 108 da suka gabata a rana irin ta yau wato 03-yuli-1904m, Thiodor Hazle, ba yahuden da ya assasa akidar Sahyoniya mai manufar kafa …
Masu sauraro ko kun san cewa shekaru 87 da suka gabata a rana irin ta yau wato 02-yuli-1925M, aka haifi Patric Lumumba jagoran kwatar ‘yencin kasar Congo daga hannun turawan …
Masu sauraro ko kun san cewa shekaru 30 da suka gabata a rana irin ta yau wato 11-Teer-1361H.SH, Aya. Muhammad Saduki malamin addinin babba kuma limamin masallacin jumma'an garin Yaz …
Masu sauraro ko kun san cewa shekaru 92 da suka gabata a rana irin ta yau wato 30Yuni-1920, mutanen kasar Iraqi sun fara wani yunkuri na gwagwarmaya da turawan ingila …
Masu sauraro ko kun san cewa shekaru 99 da suka gabata a rana irin ta yau wato 29-Yuni-1913M, Aka fara yakin Balkan na biyu tsakanin kasashen yankin wadanda suka hada …
Masu sauraro ko kun san cewa shekaru 25 da suka gabata a rana irin ta yau wato 8-teer-1366H.SH, jiragen yaki mallakin kasar Iraqi sun kai hare hare da makaman guba …
Masu sauraro ko kun san cewa shekaru 31 da suka gabata a rana irin ta yau wato 07-Teer-1360H.SH, Aya. Dr. Muhammad Hussain Beheshti tare da wasu jami'an gwamnatin Jamhuriyar Musulunci …
Masu sauraro ko kun san cewa shekaru 67 da suka gabata a rana irin ta yau wato 26-yuni-1945M, Kasashen duniya kimani 50 sun amince da kada MDD a wani taro …
Masu sauraro ko kun san cewa shekaru 190 da suka gabata a rana irin ta yau wato 25-Yuni-1822M, waso tsoffin bakaken fata yan asalin nahiyar Afrika, amma bayi wadanda iyayen …
Masu sauraro ko kun san cewa shekaru 24 da suka gabata a rana irin ta yau wato 04-teer-1367H.SH, sojojin sadam Husain na kasar Iraqi a lokacin kallafeffen yakin da ta …