An Dakatar Da Wannan Shafin. Mun Koma Zuwa Parstoday Hausa
Tuesday, 02 December 2008 10:51

Aikin Hajji {2}

A makon da ya gabata mun bayyana bangaren farko ne na aikin hajjin tamattu'i wato umuran tamattu'i wanda ya kunshi wajibai guda biyar:- [1] Ihrami [2] Dawafi sau bakwai [3] …
Tuesday, 02 December 2008 10:48

Aikin Hajji {1}

Aikin Hajji.Aikin hajji ya na daga cikin rukunnan addinin musulunci kuma daya ne daga cikin wajibai da aka karfafasu a kan duk wani musulmi da ya samu ikon ziyartar kasa …
Sunday, 02 November 2008 11:35

Sallar Ghufaila.

Yana daga cikin salloli na mustahabi Sallar Gufailah da ake gudanar da ita tsakanin sallar magariba da lisha'i. Sallar Gufaila raka'a biyu ce. Yadda ake gudanar da sallar kuwa itace …
Sunday, 02 November 2008 11:08

Sallar Rokon Ruwa

Sallar rokon ruwa mustahabi ce a shari'a, kuma ana gudanar da sallar rokon ruwan ce sakamakon kafewar koguna ko karancin ruwan sama ko kuma lokacin da ruwan sama ya bar …
Friday, 24 October 2008 23:08

Sallar Idi

Musulmai suna da manyan bukukuwan sallah guda biyu da suke da muhimmanci a addinin musulunci, wato salla karama da salla babba, wanda ake kiransu Fitir da Adhha a larabce. Sallar …
Wednesday, 30 July 2008 20:28

Sallar Ijara.

Sallar Ijara, Wato Sallar Da Aka Dauki Hayar Mutum Yayi Wa Mamaci ko Mamaciya. Ya halatta a biya mutum wata lada kan yayi ramakon sallah da ke kan mamaci. Haka …
Wednesday, 30 July 2008 20:22

Ramakon Sallah.

Ramakon sallah shi ne yin sallah bayan lokacinta ya fice.Sallolin da ake ramakonsu idan lokacinsu ya fice ba a yi su ba su ne kamar haka :-[ 1 ] Salloli …
Wednesday, 09 July 2008 18:21

Sallar Jam'i

Mutum yayi sallah shi kadai ba tare da sallarsa tana da alaka da sallar wani mutum na daban ba ta fuskar shari'a, ana kiran sallar da sallar kadaitaka wato sallar …
Page 5 of 5