An Dakatar Da Wannan Shafin. Mun Koma Zuwa Parstoday Hausa
Wednesday, 10 February 2010 09:58

Fatawowi Kan Kasuwanci {3}

A shirinmu da ya gabata mun fara bayani ne kan abubuwan da suka haramta musulmi ya gudanar da kasuwanci a kansu ta hanyar saye da sayarwa sai lokaci ya yi …
Wednesday, 10 February 2010 09:54

Fatawowi Kan Kasuwanci {2}

A shirinmu na yau zamu fara bayani ne dangane da abubuwan da suka haramta a gudanar da ma'amalar kasuwanci a kansu domin neman arziki.Abubuwan da suka haramta musulmi ya gudanar …
Saturday, 26 December 2009 10:28

Fatawowi Kan Kasuwanci {1}

A ci gaba da bayanin da muke yi kan hukunce hukuncen shari'a da suka shafi ma'amalar kasuwanci zamu tabo wasu daga cikin abubuwan da suka haramta ne mutum ya yi …
Monday, 23 November 2009 16:36

Fatawowi Kan Aikin Hajji {10}.

A shirinmu na yau zamu ambaci abubuwan da suka haramta ga mahajjaci ya aikata su ne bayan daura harami.Wajibi ne a kan mahajjacin da ya daura harami ya nisanci aikata …
Monday, 23 November 2009 16:31

Fatawowi Kan Aikin Hajji {9}.

A shirinmu da ya gabata mun fara takaitaccen bayani ne kan bangare na biyu na aikin hajjin tamattu'i wanda ya kunshi wajibai goma sha uku; wato {1} Daura Harami. {2} …
Monday, 23 November 2009 16:14

Fatawowi Kan Aikin Hajji {8}.

A makon da ya gabata mun bayyana bangaren farko ne na aikin hajjin tamattu'i wato umran tamattu'i, don haka a shirinmu na yau zamu yi takaitaccen bayani ne kan bangare …
Monday, 23 November 2009 16:10

Fatawowi Kan Aikin Hajji {7}.

A shirinmu na yau zamu fara takaitaccen bayani ne kan yadda ake gudanar da aikin hajjin Tamattu'i kamar haka:- Da farko aikin hajjin tamattu'i shi ne wajibin da ya hau …
Sunday, 22 November 2009 15:14

Fatawowi Kan Aikin Hajji {6}.

A shirinmu na yau zamu yi takaitaccen bayani ne kan yadda ake gudanar da aikin hajjin Kirani kamar haka:- Aikin Hajjin Kirani baya da bambanci da yadda ake gudanar da …
Sunday, 22 November 2009 14:57

Fatawowi Kan Aikin Hajji {5}.

A shirinmu na yau zamu yi takaitaccen bayani ne kan yadda ake gudanar da aikin hajjin Ifradi kamar haka:- Yadda ake gudanar da aikin hajjin Ifradi:- Da farko mutum zai …
Monday, 02 November 2009 16:03

Fatawowi Kan Aikin Hajji {4}.

A ci gaba da bayanin da muke yi kan aikin hajji a shirinmu na yau zamu tabo bangaren rabe raben aikin umrah ne kamar haka:- Aikin Umrah wajibi ne sau …
Monday, 02 November 2009 15:57

Fatawowi Kan Aikin Hajji {3}.

A ci gaba da bayanin da muke yi kan aikin hajji a shirinmu na yau zamu yi dubi ne kan rabe raben aikin hajji kamar haka:- Da farko Imam Ja'afar …
Sunday, 18 October 2009 12:36

Fatawowi Kan Aikin Hajji {2}.

A shirinmu da ya gabata mun fara bayani ne kan sharuddan aikin hajji sai lokaci ya yi mana halinsa, don haka a yau zamu ci gaba daga yadda muka tsaya …
Sunday, 18 October 2009 12:28

Fatawowi Kan Aikin Hajji {1}.

Aikin Hajji.Aikin hajji ya na daga cikin rukunnan addinin musulunci kuma daya ne daga cikin wajibai da aka karfafasu a kan duk wani musulmi namiji da mace da kuma mai …
Wuraren idan me siye ya ga aibi a cikin abin da ya siya bai halatta ya fasa ciniki ko ya amshi banbanci dake tsakani ba.Tambaya: wadanne wurare ne idan me …
Na Takwas: idan mai siye ko me siyarwa ya bayyana siffofin da kayansa ya kebanta da su , amma shi wanda zai siya bai ga kayan da idon shi ba, …
wuraren da mai siye da mai siyarwa suke da hakkin fasa ciniki bayan an kulla shi . Tambaya- Shin me siye ko mai siyarwa yana da hakkin fasa ciniki bayan …
Auzu Billahi minshaidanir Rajim Bismillahir Rahamanir Rahim. Alhamdulillahil lazi anzalal Furqana ala Abdihi li ya kuna lil alamina Nazira , thumma salatu wassalamu ala khairi khalkihi Mohammad wa'alihid dahirin, wa …
Tuesday, 14 April 2009 00:02

Fatawowin Musulunci Kan Ciniki

Jama'a Assalamu alaikum barkanmu da sake saduwa daku a cikin shirin fatawowin musulunci wanda a cikinsa muke kawo muku hukumce-hukumcen addinin musulunci da all.. madaukaki ya saukarwa Annabinsa Mohammad tsira …
Tuesday, 14 April 2009 00:01

fatawowoin musulunci Kan Ciniki

Auzu Billahi minashaidanir Rajim Bismillahir rahmanir rahim thummas salatu wassalamu ala sayyiduna wa na biyyuna Mohammad khatamunnabiyyin wa immul mursalin waalihiddyyibinad dahirin wa asahabihil muntajabin. Jama'a Assalamu Alikum barkanku da …
Friday, 20 March 2009 17:00

Hukumce-Hukumcen Riba

to yanzu kuma zamu yi magana game da haramcin riba . sai a biyo mu sannu a hannkali. Tambaya: Manene ake nufi da Riba?Amsa: Riba shi ne siyar da wani …
Page 4 of 5