An Dakatar Da Wannan Shafin. Mun Koma Zuwa Parstoday Hausa
Saturday, 18 June 2011 13:58

Wakafi {4}

A ci gaba da bayanin da muke yi kan hukunce-hukuncen wakafi karkashin fatawowin jagoran juyin juya halin Musulunci na Iran Ayatulll... Sayyid Ali Khamene'i {hafizahull...}, a yau zamu fara bayani …
Saturday, 18 June 2011 13:55

Wakafi {3}

A shirinmu na wannan mako ma zamu ci gaba ne da gabatar muku wasu daga cikin hukunce- hukuncen wakafi daidai da fatawowin jagoran juyin juya halin Musulunci na Iran Ayatull... …
Saturday, 18 June 2011 13:54

Wakafi {2}

A ci gaba da bayanin da muke yi kan hukunce-hukuncen wakafi karkashin fatawowin jagoran juyin juya halin Musulunci na Iran Ayatull... Sayyid Ali Khamene'i {hafizahull...} a yau zamu gabatar muku …
Saturday, 18 June 2011 13:48

Wakafi {1}

A shirinmu na wannan mako zamu fara bayani ne kan hukunce-hukuncen wakafi karkashin fatawowin jagoran juyin juya halin Musulunci na Iran daya daga cikin manyan maraja'ai da ake komawa gare …
Thursday, 09 December 2010 12:18

Ijara {Haya} 14

A ci gaba da bayanin da muke yi kan hukunce-hukuncen ma'amalar ijara, a shirinmu da ya gabata muna magana ne kan hayar gida ko shago da mutum ya karba, inda …
Thursday, 09 December 2010 12:15

Ijara {Haya} 13

A shirinmu da ya gabata muna bayani ne kan hukunce-hukuncen ma'amalar Ijara, sai lokaci ya yi mana halinsa, don haka a yau zamu ci gaba daga yadda muka tsaya kamar …
Thursday, 09 December 2010 12:13

Ijara {Haya} 12

A shirinmu da ya gabata muna bayani ne kan hukunce-hukuncen ma'amalar Ijara, sai lokaci ya yi mana halinsa, don haka a yau zamu ci gaba daga yadda muka tsaya kamar …
Thursday, 09 December 2010 12:12

Ijara {Haya} 11

A shirinmu da ya gabata mun fara bayani ne kan hukunce-hukuncen ma'amalar Ijara, sai lokaci ya yi mana halinsa, don haka a yau zamu ci gaba daga yadda muka tsaya …
Thursday, 09 December 2010 12:10

Ijara {Haya} 10

A shirinmu na wannan mako zamu fara bayani ne kan wasu daga cikin hukunce -hukuncen ma'amalar ijara kamar haka:- Ya inganta a kulla ma'amalar ijara kan gudanar da ayyukan ibadu …
Thursday, 07 October 2010 11:00

Ijara {Haya} 9

A ci gaba da bayanin da muke yi kan nau'in ijarar da mutum zai bayar na wani abu da ya mallaka ko kuma abin da ba mallakarsa ba amma yana …
Thursday, 07 October 2010 10:58

Ijara {Haya} 8

A bayanin da muka fara kan Ijara mun bayyana cewa; Ijara nau'i biyu ne: Ijarar da mutum zai yi na kansa domin gudanar da wani aiki a kan wata lada …
Thursday, 07 October 2010 10:56

Ijara {Haya} 7

A ci gaba da bayanin da muke yi kan nau'in ijarar da mutum zai yi na kansa don gudanar da wani aiki a kan wata lada da aka tsadance a …
Thursday, 07 October 2010 10:54

Ijara {Haya} 6

A ci gaba da bayanin da muke yi kan nau'in ijarar da mutum zai yi na kansa don gudanar da wani aiki a kan wata lada da aka tsadance a …
Sunday, 01 August 2010 13:38

Ijara {Haya} 5

A ci gaba da bayanin da muke yi kan nau'in ijarar da mutum zai yi na kansa don gudanar da wani aiki a kan wata lada da aka tsadance a …
Sunday, 01 August 2010 13:36

Ijara {Haya} 4

A ci gaba da bayanin da muke yi kan nau'in ijarar da mutum zai yi na kansa don gudanar da wani aiki a kan wata lada da aka tsadance a …
Sunday, 01 August 2010 13:34

Ijara {Haya} 3

A ci gaba da bayanin da muke yi kan nau'in ijarar da mutum zai yi na kansa don gudanar da wani aiki a kan wata lada da aka tsadance a …
Sunday, 01 August 2010 13:33

Ijara {Haya} 2

A shirinmu da ya gabata mun fara bayani ne kan Ijara, inda muka bayyana cewa; Ijara nau'i biyu ne:- Ijarar da mutum zai yi na kansa don gudanar da wani …
Sunday, 01 August 2010 13:28

Ijara {Haya} 1

Ijara wato kulla yarjejeniyar mallakar amfanin wani abu a kan wani farashi sananne da aka tsadance a kai.Ijara nau'i biyu ne:- Nau'in farko shi ne Ijarar da mutum zai yi …
Sunday, 18 April 2010 08:11

Fatawowi Kan Kasuwanci {25}

A karshen shirinmu kan sharuddan masu gudanar da kasuwanci, wato mai saye da mai sayarwa, a wannan mako zamu bayyana matsayin da waliyin yaro ke da shi ne wajen gudanar …
Sunday, 18 April 2010 08:04

Fatawowi Kan Kasuwanci {24}

A shirinmu na wannan mako zamu ci gaba da bayani ne kan hukunce hukuncen ma'amalar kasuwancin da aka gudanar da dukiya amma ba da izini ko amincewar mai dukiyar ba, …
Page 2 of 5