An Dakatar Da Wannan Shafin. Mun Koma Zuwa Parstoday Hausa
Kungiyar G20 ta yi taro karo na uku cikin matakan tsaro mafi tsanani a Petursburg da ke Amerika. A yayin wannan taron kungiyoyin da ke kin jinin jari-hulla a duniya …
Saturday, 31 October 2009 21:58

Tattaunawar Nukiliya a birnin Geneva.

Watanni goma sha takwas bayan tattaunawar karshe da aka yi akan batun Nukiliya tsakanin kwamitin tsaro da majalisar Dinkin Duniya da karin kasar Jamus a gefe daya da kuma jamhuriyar …
Ranar 8 ga watan Oktoba ta kowace shekara an ware ta a matsayin ta kananan yara. Hukumar kananan yara ta Unicef wacce ta ke a karkashin majalisar Dinkin Duniya tana …
Saturday, 31 October 2009 21:24

Masallacin Kudus da bakar adawar Sahayoniya

: Bayan kawo karshen killace masallacin kudus da ‘yan sahayoniya su ka yi a ranar 11 ga watan Oktoba 2009, an sami raguwar rikicin da ya kunno kai. Sai dai …
Bayan gushewar shekaru sittin daga mamaye palasdinu da yahudawan Sahayoniya su ka yi, a karon farko an fitar da wani rahoto da ya yi magana akan laifukan yakin da wannan …
A cikin shirin da ya gabata mun yi magana akan yadda mutane a wannan lokacin musamman ma dai matasa a yammacin turai su ke da sabuwar mahanga akan yadda rayuwa …
Mutum a bisa tsarin halittarsa, yana son zama mai kame kai da tsarki. Yau da gobe ta tabbatar da cewa gwargwadon yadda mutane su ke riko da kyawawan halaye su …
Ranar 26 ga watan Yuni ne majalisar Dinkin Duniya ta ware domin fada da muggan kwayoyi a duniya. A kowace shekara a wannan rana ana gabatar da shirye-shirye domin fada …
Mamayar wata kasa a kodayaushe tana tare da aikata laifuka da kuma cutar da wadanda aka mamaye. Idan kuwa ya zamana yan mamaya suna da kariya da goyon baya daga …
Zaben shugaban kasa kaso na goma a tarihin jamhuriyar musulunci ta Iran da aka yi a ranar 12 ga watan yuni ya sami fitowar kaso mafi yawa atarihin zaben da …
Gwargwadon zurfin matsalar tattalin arzikin da kasar Amerika ta ke da shi ne ya sa shugabannin wannan kasar su ka dukufa wajen gano hanyoyin da za a warware su. A …
A bisa ka'ida ta musulunci dai babu cuta babu cutarwa. A musulunci wuce gona da irin a cikin batun tattalin arziki yana nufin almubazzaranci. Haka nan kuma musulunci ya hana …
A wannan lokacin za mu yi magana ne akan almubazzaranci da kuma kasantuwarsa daya daga cikin matsalolin tattalin arziki. A wajen daidaikun mutane da kuma a cikin al'umma almubazzaranci yana …
Musulunci shi ne sako na karshe daga Ubangiji zuwa ga jinsin "yan adam wanda kuma ya ke a matsayin hanyar samun sa'ada a rayuwa. Koyarwa mai amfani ga dukkan mutane …
Shekara daya bayan yakin da aka yi a tsakanin kasashen Rasha da Goergia har yanzu alaka a tsakaninsu ba ta kayutata ba. A ranar takwas ga watan Augusta na 2008 …
Sakatariyar harkokin wajen Amerika Hillary Clinton wacce ta kai ziyarar kwanaki goma sha daya a cikin kasashe bakwai na nahiyar Afrika ta aiwatar da manufofin siyasa ne na shugaba Barrack …
Barrack Obama da ya ke gabatar da yakin neman cin zabe, ya jaddada cewa zai yi kokarin kyautata alaka da kasashen musulmi. Sai dai har yanzu wancan alkawalin bai kai …
Tuesday, 06 October 2009 18:11

Rikici a tsakanin Holywood da Ikilisiya

A tsawon lokacin da mutum ya ke rayuwa a doron kasa, yana kokarin samun jawabi daga addini da ilimi akan samuwarsa fiye da akan yadda aka yi halitta. Mutum kuma …
Wednesday, 16 September 2009 22:54

Marwa Shahidiyar Hijabi

Nuna wariya da banbanci da rashin adalci ga musulmi a yammacin turai ba sabon abu ba ne. Tun a lokaci mai tsawo ne musulmi su ka zama ragon layyar tauye …
Friday, 04 September 2009 23:44

Zartar da hukuncin shugaban kasa a Iran

Zaben shugaban kasa karo na goma da aka gudanar a jamhuiyar Musulunci ta Iran ya sami halartar kaso mafi yawa na wadanda su ka cancanci kada kuri'a a tarihin jamhuriyar …
Page 5 of 7