An Dakatar Da Wannan Shafin. Mun Koma Zuwa Parstoday Hausa
A cikin shekarar miladiyya ta 2009 an fuskanci fadi tashi mai yawa a duniya. Kasashen musulmi da su ke wani yanki mai girma na wannan duniyar sun fuskanci abuuwa masu …
A farkon barkewar yaki karo na shida tsakanin gwamnatin Yamen da kuma kungiyar Huthi shugaban Kasar Ali Abdallah Saleh ya bayyana cewa ba za a dauki lokaci mai tsawo ba …
Kada kuri'ar kin amincewa da gina hasumiya a masallatai a cikin kasar Swissland a aka yi, wani sabon salo ne na nuna kin jinin musulunci da aka baiwa rigar Demokradiyya …
Saturday, 09 January 2010 21:12

Shekara guda da Yakin Gaza.

A cikin kasashe da dama na duniya an gudanar da gangami da kuma jerin gwano domin tunawa da zagayowar shekara guda cif da yakin da haramtacciyar kasar Isara'ila ta shelanta …
Tunani akan gina aljanna a doron kasa dadadde ne a wurin wasu malaman falsafa. Daga cikin wadanda su ka yi fice wajen rubuta wannan irin nzariyya da akwai Plato a …
Al-masihu ( a.s ) yana a matsayin gwarzo ne na tsarkin zuciya wanda ya rayu cikin nuna jin kai da tausayi. Ya zo ne domin ya kawar da jahilci da …
Sunday, 03 January 2010 21:27

Tsumi da Kumaji Na Ashu'ra.

Tarihi, tamkar madubi ne da ya ke nuna hotunan abubuwa masu dadi da daci da su ka faru a cikinsa. Daga cikin abubuwan da su ka faru a tarihin musulunci, …
A kowace shekara a lokacin aikin Haji, mahukuntan kasar Saudiyya suna maida hankali a kan wannan ibada da yadda za su saukake ta ga al'ummar musulmi. Sai dai a wannan …
A wannan lokacin yin aiki tare ta fuskar tattalin arziki a tsakanin kasashen musulmi yana a matsayin sharadin ci gaba ne na duniyar musulmi. Wannan ne ya sa aka yi …
Sunday, 06 December 2009 19:48

Taron karawa Juna sani a yayin aikin Haji.

Aikin haji wani gagarumin taro ne na al'ummar musulmi daga kowace kusarwa ta duniya. Wannan taron mai girma yana a matsayin wata dama ce da musulmi su ke yin ibada …
Makwanni Biyu bayan dakatar da watsa shirye-shiryen tashar telbijin din Al'alam daga kan taurarin danadam na Nile Sat da Arab Sat, har yanzu ana ci gaba da yin Allah wadai …
Shugaban Kasar Amerika Barrack Obama ya kai ziyarar farko zuwa yankin Asiya inda ya yada zango a cikin kasashe hudu na Japan da Singapore da Chana da Korea ta Kudu. …
A bisa kundin tsarin mulkin Iran, Jagoran juyin Juya hali ne ya ke da hakkin ayyana manufa ta bai daya na siyasar waje ta Jamhuriyar Musulunci. Ayyana yadda alaka tsakanin …
Monday, 30 November 2009 22:01

Aikin Haji ta fuskar Siyasa da Zamantakewa

           A duk lokacin da aikin Haji ya karato, hankalil al'ummar musulmi yana komawa kansa. Dubban daruruwan musulmi ne su ke zama cikin shiri domin gudanar da ayukan haji a …
Friday, 20 November 2009 20:17

Aikin Ta

Tun daga lokacin kafuwar Jamhuriyar musulunci a Iran ne ta ke fuskantar makarkashiya da makirce-makice wanda Amerika ta rika jagoranta. A cikin shekaru talatin, Amerika da haramtacciyar Kasar Isra'ila da …
Lokaci da ya rage na yin taron Copenhagen- babban birnin kasar Denmark- akan sauyin muhallai bai wuce makwanni ba. Sai dai babu wata alama da ta ke nuni da cewa …
Saturday, 14 November 2009 20:00

Barazanar da yunwa ta ke yi wa Duniya

Kungiyar abinci da kuma noma ta duniya (Fao) ta fitar da wani sabon rahoto a ranar 16 ga watan Oktoba 2009 dangane da karuwar adadin mutane duniya da su ke …
A wannan zamanin Kafafen watsa labarun suna taka gagarumar rawar da babu shakku a cikinta wajen isar da sako cikin gaggawa, kuma gwargwadon yadda lokaci ya ke ja, tasirinsu ya …
Ministan shari'a na kasar Amerika Eric Holder ya yi furuci da cewa bayan harin 11 ga watan Satumba, an rika samun karuwar nunawa musulmi banbanci da wariya a cikin wannan …
A ranar goma ga watan Oktoba ne kafafen watsa labarun duniya su ka dauki wani labari mai ban mamaki. Kwamitin da ke kula da kyautar Nobel ta zaman lafiya bayan …
Page 4 of 7