An Dakatar Da Wannan Shafin. Mun Koma Zuwa Parstoday Hausa
Tun bayan cin nasarar juyin musulunci a Iran 1979 a kowace shekara ana gudanar da bukukuwan yin murna da nuna farin ciki tare kuma da jaddada mubaya'a ga manufofin juyin …
A duk lokacin da ake tunawa da zagayowar shahadar Ayatullah Mutahhari ana ambaton ayyukan da ya yi masu kima. Ana girmama shi ba saboda muhimman ayyukan da ya gabatar ba …
Daruruwan 'yan mata musulmi sun yi zanga-zanga a kasar Beilgium suna masu bayyana kin amincewarsu akan takurawar da ake yi musu. Gwamnatin kasar ta Beilgium dai ta bayyana sanya suturar …
A wannan zamanin da mu ke ciki, kafafen watsa labaru mabanbanta sun yi mana kawanya ta kowace kusurwa. Daga kan Rediyo da Telbijin da Tauraron Dan'adam da Internet zuwa wayar …
A ranar ashirin da Biyar ga watan Aprilu na 1980 ne sojojin Amerika da su ka yi kokarin tsoma bakinsu a harkokin cikin gida iran su ka ci kasa a …
Ambaton Nukiliya yana tunowa mutane da dama a duniya yadda aka yi amfani da makamansa wajen kashe dubban mutane. Wannan kuwa ya faru ne saboda yadda aka yi amfani da …
Juyin musulunci ya kai ga yin nasara ne a karshen karni na ashirin. Babu wani juyin juya hali da ya faru a duniya nan ba tare da wani tubalin tunani …
Monday, 19 April 2010 19:50

Siyasar Obama akan kasashen Musulmi.

Mujallar da kwamitin alaka da kasashen waje na ma'aikatar harkokin wajen Amerika ke bugawa, ya dauki bayanai akan cikar shekara guda da kafuwar gwamnatin Barrack Obama da ya kunshi jawbin …
Ayyukan ta'addanci guda uku da su ka faru a cikin Amerika da Afghanistan a watannin bayan nan sun jefa kungiar leken asiri ta c.i.a cikin rikici. Na farko shi ne …
Sunday, 28 February 2010 22:18

Sauye-Sauyen da aka samu a silma a 2009.

Wim Wenders, wanda produsa ne na fina-finai dan kasar jamus ya shirya wani fim na tattara bayanai mai taken: "Chamber 666" A cikin wannan fim din ya yi wa masu …
A karon farko an gudanar da bikin baje koli na fina-finai ne a nan Iran a 1982 da zummar gabatarwa da duniya nau'in fina-finan da ake yi a cikin Iran …
A tsawon tarihi, kowace al'umma tana da hanyoyin sadarwa na kashin kanta da ta ke amfani da su domin ta watsa mahangarta akan rayuwa ga sauran al'ummun duniya. A hakikanin …
A cikin shirinmu na wannan rana za mu maida hankali ne akan muhimman abubuwan da su ka faru a karkashin juyin juya halin musulunci a cikin shekaru talatin da daya …
Jagoran juyin juya halin musulunci na Iran Ayatullah Sayyid Ali Khamnei ya bayyana kisan gillar da aka yi wa masanin ilimin Kimiyyar Lissafi Dr. Mas'ud Ali Muhammadi kuma malamin jami'ar …
A wannan lokacin jamhuriyar musulunci ta Iran ta shahara a duniya da cewa ita ce cibiyar gwagwrmayar fada da zalunci da danniya sannan kuma da kare al'ummar musulmi musamman a …
Dukkan mutane ne su ka fito kwansu da kwarkwatarsu a cikin wannan ranar. Mata da maza da tsofaffi da matasa daga nesa da kusa sun mamaye ko'ina suna masu yin …
Monday, 08 February 2010 19:22

Juyin Musulunci a mahangar Jagora

A ranar 22 ga watan Bahman na shekarar hijira shamshiyya ta 1357 wanda ya yi daidai da ranar 11 ga watan Febrairu na shekarar miladiyya ta 1979 juyin juya halin …
Da asubahin ranar 3 ga watan Fabrairu na shekarar 1943 Rediyon "yan Nazi na kasar Jamsu ya watsa wani labari kamar haka: " A karkashin Inuwar karyayyen Sabilu wanda aka …
Iran kasa ce mai girma wacce kuma ta ke da tasiri a cikin yankin gabas ta tsakiya. Kafuwar tsarin musulunci a Iran wanda ya ginu bisa 'yanci da cin gashin …
Masu saurare a shirinmu da ya gabata mun fara magana ne akan wasu daga cikin muhimman abubuwan da su ka faru a cikin kasashen musulmi a 2009. Mun ambaci cewa …
Page 3 of 7