An Dakatar Da Wannan Shafin. Mun Koma Zuwa Parstoday Hausa
Har yanzu al'ummu kasashen yankin arewacin Afirka da kuma gabas ta tsakiya suna ci gaba da yunkurawa domin neman shimfida adalci. Al'ummun kasashen Bahrain da Yamen da Libya suna ci …
A cikin watan da ya gabata ne shugaban kasar Faransa Nicholay Sarkozy ya karbi bakuncin taron kasashe takwas masu karfin masan'antu karo na talatin da bakwai. Jami'an tsaro da adadinsu …
Daga cikin muhimmin sakon da annabawa su ka zo da shi da akwai fada da jahilci da shirka da camfi da zalunci da rashin adalci da keta hurumin bil'adama. Annabin …
A daidai lokacin da aka cika shekara guda da yi wa Dr. Mas'ud Ali Muhammadi kisan gilla wanda malamin jami'a ne kuma masanin ilimin kimiyyar Nukiliya, ministan leken asirin jamhuriyar …
Monday, 24 January 2011 16:29

Abinda Ya ke Faruwa A Kasar Tunisiya

Kasar Tunisiya wacce ta ke a arewacin Afirka, tana rayuwa a cikin wani yanayi mafi hatsari na tarihinta tun daga lokacin da ta sami
Sunday, 02 January 2011 10:22

Haihuwar Annabi Isa (A.s)

Amincin Allah ya tabbata ga manzanninsa wadanda su ke dauke da sakwannin rahama zuwa ga jinsin bil'adama da sanar da su hanyar isa ga Allah. Amincin Allah ya tabbata ga …
Tuesday, 14 December 2010 22:33

Tsarin Sakulanci.2

A cikin bangaran farko na wannan shirin mai taken "Kokarin yada tsarin raba addini da siyasa a cikin kasashen musulmi." Mun yi magana akan ma'anarsa, wacce ta ke nufin maida …
Wednesday, 08 December 2010 21:58

Tsarin Sakulanci a cikin Kasashen Musulmi. (1)

Tsarin siyasa na sakulanci ,ya samo asali a turai a lokacin da ake kira na farkawa, ma'anarsa kuma ita ce raba siyasa da addini, da daukar addinin a matsayin abinda …
Matsalar palasdinu ce rikici mafi girma na wannan zamanin da ake ciki idan aka yi la'akari da tarihi da kuma bangarori daban-daban da su ka shafe shi. Manyan laifukan da …
Shakku babu Amerika ce kasar da ta fi dukkan kasahen duniya bugun kirji da kare hakkin biladama. Jami'an gwamnatin Amerikan suna sukar kasashen duniya akan abinda su ke kira take …
Ata' Malik Juwainy marubuci ne dan kasar Iran wanda ya ke da littafi mai taken: " Tarihin yake-yake" A cikin wannan littafin ya bada labarin jerin hare-haren da 'yan kabilar …
Taron karawa juna sani akan cutar Kanjamau karo na goma sha takwas da aka yi, ya yi kira da a samar da yanayin da ya dace na taimakawa wadanda su …
Ziyara zuwa birnin madina da kuma masallacin manzon Allah (s.aw) wani fata ne da kowane musulmi ya ke da shi, wanda kuma ya samu damar yin ziyarar to ba zai …
A lokacin karshe na rayuwarsa a duniya da ya ke kwance yana jiyya a asibiti, ya fadawa likitoci cewa: Matukar Haramtacciyar Kasar Isra'ila ba ta rushe ba to ba zai …
Monday, 05 July 2010 22:30

Tunawa da Umar Khayyam:

A kowace shekara, ana tunawa da babban mawakin nan na kasar Iran Umar Khayyam wanda ya ke da shahara ta duniya. A yayin wannan taron masana sun gabatar da jawabai …
Tuesday, 22 June 2010 21:35

Firdausi: Mawakin Kumaji

A kowace shekara ana tunawa da daya daga cikin manyan mawakan Iran wanda ya taka rawa mara tamka wajen farfado da kuma raya harshen Farisanci. Hakim Abul-Kasim Firdausi ya maiwa …
Wednesday, 16 June 2010 23:03

Yin Dubi Ga Jami'ar Azhar.

A kusa da tekun maliya a cikin birnin al-Kahira na Masar ne hamshakin ginin Jami'ar Azhar ya ke. Wannan ginin ya zama daya daga cikin manyan alamun kasar Masar ta …
Hadin kan al'ummar musulmi yana daga cikin fata na koli wanda tun daga farko bayyanar musulunci zuwa wannan lokacin ake son ganin ya tabbata. A cikin shekaru masu tsawo an …
Duniyar musulunci da kuma al'ummar Iran sun yi rashin Imam Khumaini a 1989. Imam Khumaini (r.a.) wanda ya assasa jamhuriyar Musulunci ta Iran ya kasance jagora mara tamka wanda ya …
Tun daga lokacin da ‘yan sahayoniya su ka mamaye yankin Palasdinu a 1948 har zuwa wannan lokacin Palasdinawa suna cikin wahala da fuskantar matsaloli. Sai dai halin da mutanen Gaza …
Page 2 of 7